• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Yadda Barcelona ta lallasa Liverpool

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 2, 2019
in Wasanni
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Barcelona ta yi nasarar doke Liverpool da ci 3-0 a wasan farko na daf da karshe a gasar Champions Leageu da suka fafata ranar Laraba.

Barcelona ta ci kwallayen ta hannun Luis Suarez tsohon dan wasan Liverpool da kuma Kyaftin Lionel Messi wanda ya ci biyu.

Kwallayen da Messi ya ci Liverpool sun zama 26 da ya ci kungiyoyin Ingila a karawa 33 da suka yi a gasar Zakarun Turai.

Messi ya ci Chelsea kwallo 3 sai Arsenal da ya zura 9 a raga da Manchester City da ya ci 6 sai United da ya ci 4 da kuma Tottenham da ya ci biyu.

Messi ya fuskanci Liverpool a wasan zagaye na biyu a gasar Champions League karawar zagaye na biyu, a lokacin dan kwallon tawagar Argentina yana da shekara 19 a kakar 2006-7.

Ya kuma buga dukkan fafatawar biyu kuma da shi aka karkare wasannin da Liverpool ta yi nasara da ci 2-1 a Nou Camp, amma ta yi rashin nasara a gida da ci 1-0.

Da wannan sakamakon Barcelona ta yi nasara a wasa 32 a Champions League kenan a gida, inda ta ci 29 da canjaras 3.

Wannan ne karon farko da Liverpool ta yi rashin nasara a hannun Barcelona a wasan waje a fafatawa hudu da suka yi, inda kungiyar Anfield ta yi nasara a wasa biyu da canjaras biyu.

Barcelona wadda ke shirin lashe kofi uku a bana ta kai wasan karshe a Copa del Rey da za ta buga da Valencia, kuma a ranar Asabar ta lashe kofin La Liga na bana kuma na 26 jumulla.

Barcelona za ta ziyarci Anfield domin buga wasa na biyu na daf da karshe ranar 7 ga watan Mayu.

Barcelona ta lashe kofin Zakarun Turai guda biyar, ita ma Liverpool biyar ne da ita.

Barcelona ce ta fitar da Manchester United a wasan daf da na kusa da karshe, kuma watakila kungiyoyin Ingila su kasa kai wa wasan karshe.

Tottenham ta yi rashin nasara a gida da ci 1-0 a hannun Ajax ranar Talata.

Yadda kungiyoyin suka murza-leda.

Previous Post

‘Yan bindiga sun kai hari ‘makarantar mata’ a Zamfara

Next Post

’Yan Bindiga Sun Sace Hakimin Mahaifar Buhari A Daren Jiya

Next Post

’Yan Bindiga Sun Sace Hakimin Mahaifar Buhari A Daren Jiya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2280 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2053 shares
    Share 821 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
Labarai

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Shin Buhari Ya Fitar Da Yan Najeriya Daga Kangin Talauci Ko Matsalar Rashin Aikin Yi?
  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In