• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yadda Mayakan ISWAP Suka Hallaka Yan Sanda tare da Kone Motar Sintiri a Borno

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 29, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Yadda Mayakan ISWAP Suka Hallaka Yan Sanda tare da Kone Motar Sintiri a Borno
2
SHARES
14
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Akalla mutane hudu da suka hada da ‘yan sanda uku ne suka mutu, sannan wasu da ba a tantance adadinsu ba suka ji rauni a lokacin da wasu da ake zargin mayakan kungiyar IS ne a yankin yammacin Afirka (ISWAP) suka kai hari a karamar hukumar Damboa ta jihar Borno, a yammacin jiya Alhamis.

Wata majiyar tsaro ta shaida wa jaridar Daily Trust cewa, yadda wasu mahara suka kai hari a sansanin jami’an yan sandan MOPOL da ke garin Damboa.

A cewar majiyar tsaron, motoci uku ne suka kone bayan da suka yi galaba a kansu kuma suka samu shiga harabar sansanin jami’an.

Ya bayyana cewa maharan sun kona jami’an Civilian JTF, da ofisoshin ‘yan banga da ke kan hanyar Biu da kuma wata motar sintiri.

KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamna Yahaya ya Gabatar da Kasafin Kudin 2022 ga Majalisar Dokokin jihar Kogi

Majiyar ta kara da cewa harsashin ya kashe wata yarinya da ba ta da batasan hawa ba ballet sauka

“Ya zuwa yanzu mun rasa mutane hudu, ciki har da ‘yan sandan, wayar tafi da gidanka guda uku da wata yarinya da harsashi ya rutsa da ita.” Inji majiyar.

“Sun kona motoci 3 na ‘yan sanda da wata motar sintiri na ‘yan banga,” in ji majiyar.

Majiyar Jaridar Dimokudiyya ta ruwaito yadda daruruwan fararen hula suka tsere daga gidajensu a lokacin da ISWAP da jami’an tsaro suka yi musayar wuta a garin Damboa.

Hakazalika, wasu da ake zargin mayakan ISWAP ne sun kai hari a karamar hukumar Kala-Balge da ke jihar Borno a daren ranar Alhamis din da ta gabata, amma sojoji sun samu dauki cikin gaggawa.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 11:30 na dare a garin Rann, hedikwatar karamar hukumar Kala-Balge a jihar Borno ta tsakiya.

Tags: Mayakan ISWAPRundunar yan sanda
Previous Post

Dalilin da yasa har yanzu Najeriya ke fama da matsalolin tsaro — Boss Mustapha

Next Post

Hukumar NAPTIP Tana Yunƙurin Samar Da Kananan Kudade Ga Waɗanda Suka Tsira Daga Hannun Musu Fataucin Mutane

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In