• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yadda Rundunar Sojoji Suka Yi Nasarar Cafke Dillalin Makamai A Zamfara

said by said
August 2, 2020
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
13
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
A kokarin da rundunar sojojin kasar nan ke yi na yaki da ‘yan ta’adda, yanzu haka rundunar ta samu nasara cafke babban dillalin sayar da makamai a Gusau babban birnin Jihar Zamfara .
Mukaddashin jami’in yada labaru na rundunar tsaro ta kasa, Birgediya  Janar Benard  Onkeuko ya bayyana hakan ne a lokacin da yake tattaunawa da ‘yan Jaridu a sansanin su na hudu da ke  Faskari cikin jihar Katsina .
Birgediya Janar  Benerd ya bayyana cewa a ranar 22 ga watan Yuli na wannan shekara, bayan samun bayanan sirri, ga dakarun mu sun mamayi wata makaranta dake birnin Gusau , inda suka yi nasarar cafke wani dillalin makamai haifaffen qasar Nijar,  mai suna Musa Abubakar wanda ake wa lakabi da Buzu.
“Dakarun sun kame Buzu tare da  dan uwansa dake gadin a wannan makaranta. Bincike mu  ya tabbatar mana da cewa, Buzu na shigo da makamai daga Jamhuriyyar Nijar, ta kananan Hukumomin Sabon Birni da Isa da ke Jihar Sakkwato. yanzu haka Buzu yana hannun hukumomi muna tatsar bayanai daga gareshi.” Inji Birgediya Onyeuko.
Janar Onkeuko ya kara da cewa,  a ranar 25 ga watan Yuli, dakarunmu dake a Sabuwa sun sami bayanin gaggawa na garkuwa da mutane a garin, nan take dakarunmu suka bazama suka bi masu garkuwar  a sansaninsu, suka tarar sun tsere sun bar wadanda suka sata har mutum hudu,  suka ceto mutanen  suka  mayar da su ga iyalansu.
 “Kuma a cikin wannan rana ta 25 ga watan Yuli, dakarunmu sun yi amfani da bayanan sirri suka  afkawa  maboyar  ‘yan bindiga da yake Gurbin Baure cikin Jihar Zamfara a lokacin  gudanar da samamen, dakarun sun hallaka mutane  biyu daga cikin ‘yan bindigar da suka yi kokarin tserewa suka kuma cafke mutane uku daga cikinsu, inji Janarar Benard.
“Bugu da kari, a wannan rana dai jaruman dakarun dake kula da shiyyar Bena sun yi sintiri zuwa kauyukan Unguwar Yara, Bankami, Faduwa da Danlayi a Jihar Zamfara,  inda suka yi nasarar kame wani mai baiwa ‘yan bindiga bayanai mai suna Garba Faduwa. kuma a ranar, dakarun rundunar da ke kula da shiyyar Unashi sun yi wani sintiri inda suka yi nasarar ceto wani dan bindiga suke tsare da shi mai suna Alhaji Lawal Mamman. Yanzu haka an kula da lafiyarsa a asibiti dalilin rauni da  ‘yan bindiga suka ji masa.
Zaratan sojojin Nijeriya a karkashin  jagorancin Operation SAHEL SANITY na ci gaba da mamayen dukkan iyakoki da lunguna domin hana duk wani dan bindiga samun wata dama ta aiwatar da mugun nufi ga al’umma.
Janar Benerd ya kara da cewa, Shugaban sojojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai a cikin sakonsa ga dakarun ya jinjina musu akan nasarori da suke samu ya kuma umarce su da su kara zage damtse don kawo karshen illolin da ke addabar yankin.
Previous Post

Yadda Arsenal Ta Lashe Kofin Kalubalen Ingila Na FA

Next Post

Bukin Sallah: Kungiyar ‘ABU Muslim Forum’ Ta Tallafawa Mutum 253 A Zariya

Next Post

Bukin Sallah: Kungiyar ‘ABU Muslim Forum’ Ta Tallafawa Mutum 253 A Zariya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In