Kudrin na ba kwai daga cikin Kudirorin sa Kudirin Makarantar Kimiyyar Sadarwa a Kudancin Kaduna (2020)
An gabatar da Kudirin ne, da nufin kara ingancin Ilimin Kimiyar Sadarwa ta zamani, ta yadda yankin arewacin Nijeriya zai iya hada kafada da sauran sassan duniya ta fuskar kasuwanci irin na zamani, kuma tuni wannan kudirin ya tsallake karatu na 1, a zauraen majalisar dattawa.
SAI KUDURIN MALLAM Uba Sani A MAJALISA NA 8
8.Kwaskwariamar Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya Na 1999 ( 2020)
An gabatar da Kudirin ne, ta yadda gwamnonin jihohi, za su samu ikon zaben alkalai daga hukumomin shari’a na jihohin su, domin gaggauta gudanar da shari’u a kotuna, shi ma tuni ya tsallake karatu na 1 a zauren majalisar dattawa.
KARANTA WANNAN LABARIN: Ni bance Ina Neman mijin aure ba~ Zakiyya Ibrahim Abudllahi
KUDIRIN MALLAM Uba Sani A MAJALISA NA 9
9. Kudirin Dokar Sa-Ido A Kan Hada-Hadar Kudaden Ketare Ta 2004 (2020)
Wannan Kudirin an gabatar da shi ne, domin a samu damar cike gibin da ke akwai a bangaren canjin kudade, da kuma matsalolin tashin farashin kayayyakin da ake shigo da su.
Ana samun hauhawar farashin kayayyaki ne, kasancewar mafi yawan kayan akan shigo da su ne ta kasuwar bayan fage, lamarin da ke kawo tasgaro ta fuskar samar da kudaden haraji.
KUDURIN MALLAM UBA SANI A MAJALISA Na 10
10. Kudirin Kwaskwarimar Dokar Makamai (2020)
Kudirin ya bukaci a yi wa dokar Makamai kwaskwarima da sauran su, ta yadda za a kara tsaurara matakan hukunci a kan shigo da su ta barauniyar hanya, kuma masu mallakar su ba bisa ka’ida ba. Tuni shi ma ya tsallake karatu na 1 a zauraren majalisar dattawa.
KUDURIN MALLAM Uba Sani A MAJALISA Na 11
11. Kudirin Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya Na 1999 (2020)
Kudirin ya na kunshe da bukatar sake yi wa kundin tsarin mulki garambawul, ta yadda za a samar da ‘yan sandan jihohi a jihohi 36 da ke fadin Nijeriya, a kuma sauya sunan Hukumar Kula Da Harkokin ‘Yan Sanda, zuwa Hukumar
Sanata uba sani shine Sanatan dake wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisar dattijan Nageriya Sanatan ya Kasance sahun Gaba gaba waien gabatar da kudran da zai anfani Al’ummar Nageriya..