Yadda Sanatan kaduna ta tsakiya Uba Sani yake taimaka wa Al’umma a mazabarsa
Sanatan shi ne yabawa Nisa’us Sunna mota domin saukaka masu zirga zirga
Sanata Uba Sani yaba da 1million ma madaris lokacin saukan karatu da suka yi wanda duk shekara ya saba bada gudunmawan sa.
Sanata Uba Sani ya sayi fili ya damka ma hukuman masallaci a Rafin Guza saboda fadada masallacin
Sanata Uba Sani ya bada tallafi lokacin saukan karatu a makarantu da dama.
Sanata Uba Sani ya gyara ajujuwa na karatun Islamiya da ke karkashin masallacin kan junction na shiga Kabalan Doki
BANGAREN TAIMAKA MA MASU SANA’A
Sanata Uba Sani ya taimaka ma mutane fiye da dubu biyu wajen samun tallafi kudin Covid-19 wanda zai farfado da kasuwancin su
Sanata Uba Sani ya dauki matasa kusan guda dari wanda akai masu training akan kiwon kifi da kaji, an basu tallafin 1million zuwa goma. Yanzu haka ana trainin wasu kuma akalla sun fi mutum 1000.
Sanata Uba Sani yasa an dauki wasu matasa akalla kusan 40 an koya masu gyaran waya karkashin SMEDAN inda a karshe aka basu kudi na sayan kayan aikin da suke bukata
Sanata Uba Sani yasa an dauki mata guda 180 an koya masu sana’a na yin sabulu, man shafawa, freshner da sauran su ya basu jari
Sanata yasa an dauki matasa 200 da aka koya masu sana’an leda da sauran su kuma an basu jari
Sanata Uba Sani yasa an dauki mata da maza 50 an koya masu sana’an yin biredi, chin chin, meat pie da sauran su. A karshen training din an basu Abin dafa abinci na zamani kuma za a bude masu kanfani da basu jari.
BANGAREN SAMAR DA AIKIN YI
Farkon abunda sanata Uba Sani ya fara yi shine bude office a kowane local government inda ya dauki ma’aikata yasa masu albashi daga aljihun sa, ya bude Constituency Office wanda zai kula da sauran ofisoshi 7. Sanata ya dauki mutane 35 aiki wanda yake biyan su da kudin sa.
Sanata Uba Sani ya samar ma matasa da dama aiki a jaha da tarayya wadan da suke da takardan shedan karatu
Sanata Uba Sani ya samawa wasu ayyukan dai dai yanda za su iya. Da kaman aikin da ba a bukatan shaidan karatu
Wasunsu samu koyarwa a jami a, wasu a Polytechnic wasu kuma a wasu ma’aikatan gwamnati.
BANGAREN GUDUNMAWA LOKACIN CIWON CORONA
Sanata Uba Sani ya raba abubuwan kashe kwayoyin cuta waro sanitizer a duka LG da yake wakilta guda bakwai
Sanata ya bayar da taimakon kudade da ya raba don rage radadin zaman gida da jama a ke fama da shi.
Sanata yaba da kudi ma shugabanin jamiyya na duka 7lgs da take wakilta
BANGAREN ILMI
Sanata Uba Sani ya dauki nauyin yara masu hazaka yayan talakawa kusan 200 ya biya masu kudin jarabawa
Sanata Uba Sani ya raba littafai a makarantu da dama don taimaka ma dalibai
AIKIN CONSTITUENCY PROJECTS NA SANATA UBA SANI NA NAIRA BIILION UKU DA MILLION DARI BIYAR
Sanata Uba Sani ya fara gudanar da Constituency projects din sa na naira ICT center wato wajen koyon ilmin computer a maimuna gwarzo
Wajen koyon ilmin Computer a GGSS Kawo
Wajen koyon sana’ o i a Nasarawa Chikun lg
Za a gina katafaren waje na Bangaren koyon ilmin injiniya a cikin Kaduna State University a sabon wajen su na dindin din dake Igabi
Ginin asibiti a kasuwan magani a Kajuru
Government Secondary School na mata na Giwa za a gina mata Hostel wanda zai dauki mutane 110 da kuma ICT Center
Government Secondary School Birnin Gwari suma za ayi masu dakin kwanan dalibai guda 110
Sanatan uba sani Shine Sanata