No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Yajin Aiki: Taron FG, ASUU ya tashi baram-baram ba’a cimma ƙwaƙƙwarar matsaya ba

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
May 13, 2022
in Ilimi, Labarai
Reading Time: 2 mins read
3 0
0
Yajin Aiki: Taron FG, ASUU ya tashi baram-baram ba’a cimma ƙwaƙƙwarar matsaya ba

Yajin Aiki: Taron FG, ASUU ya tashi baram-baram ba’a cimma matsaya ba

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Hada Kan Addinai a ranar Alhamis sun gaza shawo kan Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU data janye yajin aikin data ke yi, a lokacin taron da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa Farfesa Agboola Gambari da Ministan Ƙwadago da Samar da Ayyukan yi Chris Ngige.

Taron kuma Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar da Shugaban Kiristoci na Najeriya Dr. Supo Ayokunle sun kasa canjawa Shuwagabannin ASUU ra’ayi akan su dawo Azuzuwa, a yayinda za’a cigaba da tattaunawa, domin biya masu haƙƙoƙin su.

KARANTA WANNAN LABARIN: Buhari ya amince da biyan Alawus na Tsaffin Sojoji

Majiyar Jaridar Dimokuraɗiyya tace an samu wani yunƙuri na Gwamnatin Tarayya da Majalisar Gamayyar Addinai na shawo kan Ƙungiyar data dawo azuzuwa a lokacin taron sirrin, suna shan alwashin cika masu alƙawurran su, amma Shuwagabancin ASUU yace dole sai Gwamnati ta biya wasu daga cikin buƙatun wanda zasu amfani dashi wajen shawo kan Mambobin ta su janye yajin aikin.

Taron dai ya wakana a ɗakin taro na Banquet dake Fadar Shugaban Ƙasa Abuja, ya samu halartar sauran Ƙungiyoyi dake da rajista a Jami’o’i, da Ƙungiyoyin Fararen Hula.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Amma daya ke bada jawabi akan abinda aka tattauna a taron, Ngige yace Gwamnatin Tarayya ta cimma matsaya da Ƙungiyar, yana mai cewa an sanya wasu sharuɗɗa, kuma wani ɓangare na yarjejeniyar da akayi za’a zartar dashi a sati mai zuwa.

A cewar Ministan, lamurran sake dubi akan Albashin su, da sake tattauanawa akan yarjejeniyar shekarar 2009 shima za’a magance shi nan bada jimawa ba.

Yace “mun cimma wasu matsaya kuma muna fatan zuwa sati mai zuwa, za’a ƙaddamar da yarjejeniyar, kuma ƙungiyoyi da dama zasu gayawa mambobin su, su janye yajin aiki.

Dayake jawabi tunda Farko, Gambari yayi kira ga Ƙungiyoyin Jami’o’i dasu sanya ra’ayin Ɗalibai a matsayin abin dubin su, yana mai cewa kuɗaɗen da suke so ba komai bane.

Tags: ASUUFGyajin aiki
Share2Tweet1Share1
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Yanzu Najeriya na hannun Ƴan bindiga, ku biya buƙatar su, don sako wanda aka sace — Sheikh Gumi

Yanzu Najeriya na hannun Ƴan bindiga, ku biya buƙatar su, don sako wanda aka sace — Sheikh Gumi

Ayade

Gwamnan Cross River Ayade ya kori Sarki kan halartar taron PDP

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Amurka Ta Cire ƙarin Kuɗin Neman Biza Kan ‘Yan Najeriya

December 6, 2020
Bauchi: Rundunar ‘Yan Sanda Sun Cafke Mutane 19 Da Ake Zargi Da Aikata Laifuka Daban-daban

Bauchi: Rundunar ‘Yan Sanda Sun Cafke Mutane 19 Da Ake Zargi Da Aikata Laifuka Daban-daban

October 23, 2021

Hukumar Jamb na duba yiwuwar bada guraben Karatu a manyan Makarantu

August 11, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In