• Dan majissar jihar Zamfara Mohammed Ahemed an harbe shi har lahira.
• A na kyauta zaton cewa, Yan bindiga ne suka harbe shi, lokacin dake kan haryar zuwa koma wa gida.
• Yau da musalin karfe 11ne na safe, q kesaran za’ayi sallar jana’izar shi.
Yan bindiga sun harbe wani Dan majalissar dokokin jihar Zamfara Mohammed Ahmed har lahira, a kan haryar sa na Sheme zuwa Funtua, na jihar Katsina.
Lokacin da ya ke bayyana mutuwar, Shugaban Majalissar jihar Saidu Anka ya ce, Ahmed na kan hanyar sa ne na zuwa yankin shi, inda Yan bindiga shuka kashe shi har lahira.
Kuma za’a yi sallar jana’izar Mamacin ne, a masallacin Sheik Ahmed Umar Kanoma, da musalin karfe 11 na safen yau Laraba.
KARANTA WANNAN LABARIN: Serena Williams ta yi ritaya daga wasan Tenis Cikin hawaye.
Har kafin mutuwar sa, Marigayin shine Shugaban kwamitin kudaden jihar ta Zamfara.