• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan bindiga sun kakaba wa wasu Al’umomin Sokoto Haraji, Kuma sun bada Wa’adi

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 27, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
6 0
0
Yan bindiga sun kakaba wa wasu Al’umomin Sokoto Haraji, Kuma sun bada Wa’adi
9
SHARES
78
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘Yan bindiga da ke aiki a yankin Gabashin Jihar Sokoto sun sanya wa mazauna yankin harajin da za su biya kafin ranar Juma’a mai zuwa ko kuma a kai musu hari, inji jàridar Daily Trust.

Wani mazaunin yankin ya bayyana cewa ‘yan bindigar ma sun hana mutanen yankin shiga gonakinsu har sai an biya kudaden harajin da suka kayyade.

Jaridar Daly Trust ta ruwaito cewa wasu daga cikin al’ummomin sun sasanta da ‘yan bindigan, yayin da wasu ke bakin kokarinsu wajen samun kudin.

Rahotanni sun nuna cewa, barayin sun yi la’akari da yawan al’ummar kowace yanki wajen tantance adadin kudaden da za su biya.

KARANTA WANNAN LABARIN: FG ta Bai wa Majalissar Wakilai Basu kudaden Gyaran Aiyukan Tituna

“Wasu ana neman su biya N400,000, wasu N700,000, yayin da wasu ma kudin da bai kai haka ba akace su biya”

“A wasu Yankuna kuma ana tambayar shugabannin gidaje su biya Naira 2,000 kowanne, kuma samarin da ba su da aure suna biyan N1,000,” inji wata majiya.

Bincike ya nuna cewa an bukaci kauyukan Attalawa, Danmaliki, Adamawa, Dukkuma, Sardauna da Dangari su biya Naira 400,000 kowanne.

Sai dai mazauna kauyen Kwatsal sun biya Naira miliyan 4, an ce tuni suka biya Naira miliyan biyu daga cikin kudin ga Yan bindigan.

“An ba da dukkan kauyukan har zuwa ranar Juma’a domin su biya kudin ko kuma su fuskanci fishin Yan bindigan. Mutane suna biyan kuɗi ne saboda ba su da wani zaɓi,” inji ɗaya daga cikin majiyoyin

Wani mamba mai wakiltar mazabar Sabon Birni ta Arewa, Aminu Almustapha Gobir, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce, babu wani hari da aka kai a Sabon Birni a ‘yan kwanakin nan, saboda mutanen yankin na bin umarnin ‘yan bindigar.

“Mutane sun gwammace su biya su zauna lafiya a cikin al’ummominsu,fiye da dogara ga hukumomin tsaro ko kuma su tafi gudun hijira,” in ji shi.

Sai dai wani tsohon shugaban karamar hukumar Sabon Birni, Idris Muhammad, ya caccaki biyan haraji ga ‘yan bindigan, yana mai cewa, yin hakan ba zai tabbatar da tsaron lafiyar mutane ba.

“Muna da kungiyoyin ‘yan bindiga daban-daban a yankin, idan kun biya haraji ga wannan kungiyar, ta yaya su sauran kungiyar ba za ku kai hari ba?”

“Haka lamarin ya faru a Gatawa da Tarah, wadanda gungun ‘yan bindiga daban-daban suka kai hari, tare da sace mutanensu da dama. ‘Yan uwansu sun biya fansa ga waɗannan ƙungiyoyi daban-daban kafin a sake su.”

“Wannan shi ne abin da zai ci gaba da faruwa, idan wata kungiya ta sanya muku haraji kuma kuka biya, wata kungiya za ta zo ta kawo muku hari, ko kuma ku sake neman harajin kuma ku biya su, ko kuma ku fuskanci mummunan sakamako daga Yan bindigan” inji shi.

Kiraye-kirayen da aka yi wa mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Sokoto, ASP Sanusi Abubakar, da kwamishinan tsaro da harkokin sufuri, Kanar Garba Moyi (mai ritaya), dukkannin su Basu dauka ba..

Tags: 'YAN BINDIGAJihar SokotoRundunar yan sanda
Previous Post

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Goyi Bayan Wajabta Allurar Rigakafin Cutar COVID 19 Ga Ma’aikatan Gwamnati

Next Post

Gwamnatin Abia ta mayar da manyan makarantu 3 zuwa Jami’o’i

Next Post
Abia Logo

Gwamnatin Abia ta mayar da manyan makarantu 3 zuwa Jami'o'i

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
Siyasa

Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ayu Ne Ya Jagoranci Rashin Nasarar PDP, Ina Goyan Bayan Dakatar Da Shi — Wike
  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In