• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 14 A Jihar Kogi -‘Yan Sanda

said by said
July 29, 2020
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wadansu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba a ranar Laraba sun kai hari a garin Agbudu dake karamar hukumar Kogi-Koton-Karfe a jihar Kogi, inda suka kashe mutum goma sha hudu tare da jikkata mutum shida.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Ede Ayuba, shi ne ya bayyana hakan a yayin ganawa da ‘yan jarida a Hedikwatar hukumar dake Lokoja, inda ya tabbatar da cewa sun samu rahoton harin da misalin karfe 2 na dare.

Ayuba ya ce mutum sha uku da ‘yan bindigar suka kashe ‘yan gida daya ne.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar ya ce bayan sun samu labarin harin, ya kira mashawarci na musamman akan harkar tsaro na karamar hukumar ta Koton-Karfe akan abin da yake faruwa, inda ya nemi da ya hada ‘yan kato da gora su je wurin kafin ‘yan sanda su je, inda ya ce ko kafin ‘yan kato da gorar su je inda ‘yan bindigar suka kai hari, har sun kammala barnarsu sun tsere.

Kwamishinan ya tabbatar da cewa yana daga cikin wadanda suka je inda aka kai harin, kuma da shi aka dauki gawarwakin wadanda aka kashe.

“Tabbas an kashe mutum 14, an yiwa mutum 6 mummunan rauni. Wani abin bakin ciki shi ne, cikin mutum 14 da aka kashe, 13 daga cikinsu ‘yan gida daya ne. A cikin gidan na su, mutum guda ne kawai ya tsira da ransa. An kashe Kawunsa, Mahaifiyarsa, Kawun matarsa, kaninsa, da matar yayansa, da matarsa da dukkanin ‘ya’yansa duk an kashe su.” ya tabbatar.

Kwamishinan ‘yan sandan jihar ya ce cikin binciken da suka gudanar ya nuna cewa akwai rikicin kabilancin da aka dade ana yi a garin. Kwamishinan ya ce duk da har yanzu kisan bai nuna cewa yana da alaka da rikicin ba, amma kuma bai yi nisa da rikicin ba.

“A halin yanzu muna ci gaba da bincike. Mutum da ya tsira daga harin yana tare damu, kuma yana taimaka mana a bincikenmu. Haka Sarkin garin da wadansu manyan garin suma suna taimaka mana da bayanai.” Inji su.

Ya kara da cewa; “Ohimege na Koton-Karfe, Alhaji Abdulrazaq Isa-Koto, shima yana taimaka mana a binciken namu, haka zalika karamar hukumar da wadansu jami’an duk suna taimaka mana. Muna da tabbaci, Allah zai taimake mu, zamu gano abin da ya faru.” Ya tabbatar.

Kwamishinan ya tabbatar da cewa ba za su yi kasa a guiwa ba wajen binciken na su, tare da bankado wadanda suke da hannu a kashe-kashen.

Previous Post

Domin Magance Aikata Fyade, A Rika Yankewa Masu Dabi’ar Mazakutarsu –Dakta Bashir

Next Post

Zargin Rashawa: Kotu Ta Dage Shari’ar Da Take Yi Wa Jonah Jang

Next Post

Zargin Rashawa: Kotu Ta Dage Shari’ar Da Take Yi Wa Jonah Jang

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In