‘Yan ta’adda sun sake hallaka mutum biyu har lahira a karamar hukumar Wushishi ta jihar Neja da sanyin safiyar yau Juma’a.
Tuni dai aka yi jana’izarsu kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273