• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, June 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan Bindiga Sun Sace Malaman Makaranta

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
October 27, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu ‘yan bindiga sun sace Malamai shida a yankin tsakiyar Mali, sakamakon sun yi magana da kuma koyar da dalibai cikin harshen Faransanci.

Wani shaidar gani da ido, ya ce kafin sace Malaman, sai da ‘yan bindigar suka kona tarin litattafan dalibai a farfajiyar makarantar.

Harin na baya-bayan nan ya zo ne bayan da wata kididdiga ta nuna cewar, sama da makarantu 900 aka rufe a sassan kasar Mali, sama da kashi 2 bisa 3 daga cikinsu kuma a yankin tsakiyar kasar, saboda matsalolin tsaron da suka hada da na ta’addanci da kuma rikicin kabilanci.

A shekarar 2012 matsalar tsaro ta girmama a Mali, bayan da mayakan suka yi wa kungiyar Al-Qaeda mubaya’a suka mamaye arewacin kasar, bayan da sojojin kasar suka gaza murkushe tawayen Azbinawa.

Sai dai a shekarar 2013 dakarun Faransa suka kawo dauki, inda suka yi nasarar kwace mafi akasarin yankunan da mayakan suka mamaye.

Previous Post

Amnesty Ta Zargi Turkiyya Da Tilastawa ‘Yan Gudun Hijirar Siriya Komawa Gida

Next Post

Amurka Ta Sanya Dakarunta Zuwa Gadin Rijiyoyin Man Fetur

Next Post

Amurka Ta Sanya Dakarunta Zuwa Gadin Rijiyoyin Man Fetur

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2602 shares
    Share 1041 Tweet 651
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2343 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2132 shares
    Share 853 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1908 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
An Kuma: Majalisar Dokokin Wata Jiha Ta Dakatar Da Wani Shugaban Karamar Hukuma

An Kuma: Majalisar Dokokin Wata Jiha Ta Dakatar Da Wani Shugaban Karamar Hukuma

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
Labarai

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati
Labarai

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade
Labarai

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
  • Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati
  • Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In