No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan Bindiga Sun Sace Yara 3 A Jihar Kogi, Sun Bukaci Naira Miliyan 100

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kogi, William Ayah, ya tabbatar da sace mutanen a jiya.

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
August 6, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 1
0
Yan sanda Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane 5 A Jihar Ogun

RELATED POSTS

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu kananan yara guda uku a karamar hukumar Ajaokuta da ke jihar Kogi, kuma suna neman kudin fansa N100m.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kogi, William Ayah, ya tabbatar da sace mutanen a jiya.

A cikin wata sanarwa da ya fitar, ya ce kwamishinan ‘yan sandan Edward Ebuka ya tura jami’an ‘yan sanda da ke sassa daban-daban na yaki da garkuwa da mutane tare da hadin gwiwar ‘yan banga da mafarauta domin bin diddigin masu garkuwa da mutane domin kubutar da yaran.

Kwamishinan kasuwanci na jihar Jigawa, Salisu Zakar ya rasu

Buy JNews
ADVERTISEMENT

An yi garkuwa da yaran uku masu shekaru uku da biyar da shekaru goma a yammacin Larabar da ta gabata da misalin karfe takwas na dare a gidansu da ke Kaduna Estate, Ajaokuta Steel Township.

Shaidun gani da ido sun bayyana cewa masu garkuwa da mutanen da ke dauke da bindigogi sun yi ta harbin ma kakkautawa don tsoratar da mazauna yankin kafin su yi awon gaba da yaran.

Wani dan uwan wadanda aka sace, da ya bukaci a sakaya sunansa ya bayyana cewa ‘yan bindigar sun tuntubi ‘yan uwa inda suka bukaci a biya su Naira Milliyan 100 a matsayin kudin fansa..

Lamarin ya zo ne kwanaki kadan bayan wasu ‘yan bindiga sun kashe ‘yan sanda uku da ‘yan banga biyar a Jida-Bassa da ke karamar hukumar Ajaokuta a jihar.

A wani mataki na dakile kalubalen tsaro da ake fama da shi a jihar Kogi, gwamnan jihar Yahaya Bello ya bayar da umarnin rufe dukkanin gidajen karuwai tare da haramta amfani da abin rufe fuska a wuraren taruwar jama’a domin tantancewa.

A wani la barin kuma.

Benue: Hukumar EFCC Ta Kama Mutum 5 Da Take Zargin Masu Damfara Ta Yanar Gizo Ne

Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC shiyyar Makurdi sun kama wasu mutane biyar da ake zargi da damfara ta yanar gizo.

An bayyana sunayensu da Adipe Philip, Akpa Alexander, Andrew Odokor, Ishegbe Samuel da Peter Ajine.

An kama wadanda ake zargin ne a wani samame da aka kai a garin Makurdi biyo bayan sahihan bayanan sirri kan zarginsu da damfarar ta Intanet.

A cewar sanarwar da hukumar ta fitar, kayayyakin da aka kwato daga hannunsu sun hada da na’urar tafi da gidanka samfarin Hp guda 2, wayoyin hannu guda 7, Power Bank, laya da wasu takardu.

“Za a gurfanar da wadanda ake zargin zuwa kotu da zarar an kammala bincike.” Sanarwar ta kara da cewa

Tags: 'YAN BINDIGAYan sana
Share1Tweet1Share
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Next Post
Manchester United ta yanke shawara kan Sesko

Manchester United ta yanke shawara kan Sesko

Ƴan Sanda

Ƴan Bindiga Sun Hallaka Ƴan Sanda 4, Sun Ƙone Motoci Bayan Sun Tarwatsa Ofishin Ƴan Sanda A Imo

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Jami’an soji sun kubutar da mutane 15 a Kaduna

Ana Fargaban Wani Manjo Ya Harbe Kansa A Jihar Kaduna

May 19, 2022
Limami Ya Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Su Bayyana Maboyar ‘Yan Bindiga, Da ‘Yan Ta’adda Ga Sojoji

Limami Ya Bukaci ‘Yan Nijeriya Da Su Bayyana Maboyar ‘Yan Bindiga, Da ‘Yan Ta’adda Ga Sojoji

January 8, 2022

Korona: An Sake Killace Wadanda Suka Tsere A Kaduna Bayan Gano Su

May 11, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In