• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Jiga-Jigan Jam’iyyar APC a Kaduna

Lamarin dai ya faru ne a jihar Kaduna

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
September 23, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa da Jiga-Jigan Jam’iyyar APC a Kaduna
6
SHARES
51
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An yi garkuwa da wasu jiga-jigan jam’iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna a wani hari da aka kai a hanyar Kaduna zuwa Kachia a jihar Kaduna.

Jaridar Dimokuraɗiyya ta rawaito cewa harin ya faru ne a wani wuri mai suna Tashar Icce, wanda ke da tazarar wasu mitoci daga al’ummar Kujama da ke yankin Kajuru a jihar.

Tawagar ta na kan hanyarta ta dawowa ne daga Kafanchan bayan wata ganawar siyasa da shugabannin addinin Kirista a gundumar Sanata ta Kudu, ranar Alhamis.

KARANTA ANAN: Wike: Abinda Atiku Ya Yi Min Alkawari A Landan

Wani dan siyasa da ya tsallake rijiya da baya, ya bayyana lamarin a matsayin mai muni, inda ya ce kimanin motoci biyar ne abin ya shafa.

Ya ce ‘yan bindigar sun bude wuta ne kai tsaye, kuma wasu daga cikin mutanen da ke cikin tawagar sun samu raunuka da bindiga yayin da aka yi garkuwa da mutane biyu.

Dimokuradiyya ta kuma gano cewa dan takarar gwamna, Sanata Uba Sani, baya cikin tawagar da aka kai wa harin yayin da ya taso daga Kafanchan zuwa Abuja.

Shugaban yakin neman zaben sa, Sani Maina, Ahmed Maiyaki, jigo a jam’iyyar, da wasu sun tsallake rijiya da baya a yayin harin.

Daga cikin wadanda aka sace akwai dan takarar majalisar wakilai na jam’iyyar APC a Kajuru Mista Madaki da mataimakin shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Kajuru, Ruben Waziri.

A wani labarin kuma: Tsaftar Muhalli: Mun Tanadi Kotunan Tafi Da Gidan Ka Ga Masu Kunnen Kashi – Kabiru Getso

Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta ce shirye shirye sun kammala domin ganin an gudanar da tsaftar muhalli ta karshen wata da aka saba gudanar da ita a duka ranar asabar din karshen wata.

Daraktan wayar da kan jama’a na ma’aikatar Ismail Garba Gwammaja ne ya bayyana haka a ganawarsa da manema labarai, yana bukatar alumma da su bayar da hadin kai wajen zama a gida tare da tsaftace muhallansu, daga karfe 7 zuwa 10 na safe.

Previous Post

Wike: Abinda Atiku Ya Yi Min Alkawari A Landan

Next Post

Jihar Kano Na Buƙatar Ruwan Sha Lita Miliyan 200 A Kullum – Inji Kwamishinan Ruwa

Next Post
Jihar Kano Na Buƙatar Ruwan Sha Lita Miliyan 200 A Kullum – Inji Kwamishinan Ruwa

Jihar Kano Na Buƙatar Ruwan Sha Lita Miliyan 200 A Kullum - Inji Kwamishinan Ruwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

Yanzu-Yanzu: Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Nadin Magajin El’Rufa’i a Matsayin Minista Da Wasu 2

October 4, 2023
Osun 2022: Jam’iyyar NNPP Ba Ta  Kawance Da Kowace Jam’iyya – Odeyemi

Dan Takarar Gwamna da Jam’iyyar NNPP za su Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

October 4, 2023
PDP da Dan Takarar Gwamna Sun Garzaya Kotun Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

PDP da Dan Takarar Gwamna Sun Garzaya Kotun Daukaka Kara Kan Hukuncin Kotun Zabe

October 4, 2023
Auto Draft
Labarai

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu
Labarai

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna
Labarai

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya
  • Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa
  • APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In