• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

‘Yan bingida sun kai hari tare da garkuwa da mutane a wani ƙauye dake maƙwabtaka da Abuja.

abubakar by abubakar
September 10, 2020
in Rikicin Duniya
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘Yan bindiga sun yi garkwa da mutane bayan sun kai hari a ƙauyen Tungar Maji dake maƙwabtaka da birnin tarayya Abuja.

Mazauna yankin sun ce maharan da suka kai harin da safiyar Alhamis sun yi awon gaba da adadin mutane da ba a kai ga tantancewa ba, amma wasu na ganin adadin ya kai mutum 20.

“Ba mu yi barci ba da cikin dare. Da safe ne ‘yan banga suka ce an yi garkuwa mutane 20″, kamar yadda mazaunin yankin ya faɗa yayin tattaunawarsa da jaridar Premium Time

Jaridar Premium Time ta ruwaito wani mazaunin yankin da ke cewa maharan sun kutsa ne da tsakar dare inda suka yi ta harbe-harbe na kimanin awa ɗaya sannan suka sace wasu mutane.

http://dimokuradiyya.com.ng/shugabannin-arewa-ta-tsakiya-sun-buƙaci-buhari-ya-kori-hafsoshin-tsaron-ƙasar-nan/

Ya zuwa yanzu babu wani bayani game da ko an samu asarar rai ko rauni sakamakon harin.

Jaridar ta ruwaito cewa kakakin rundunar ‘yan sandan Abuja, Anjuguri Manza na shirin fitar da bayani kan abin da ya faru a ƙauyen da ke maƙwabtaka da yankin Zuba dake Abuja.

Harin na zuwa ne ‘yan kwanaki kaɗan bayan rahoton hukumar Kwastam da ta kawo game da mayaƙan Boko Haram sun kafa sansanoni da nufin kai hare-hare a wasu sassa na birnin tarayya.

Daga baya rundunar ‘yan sanda ta ce, ta riga ta sha gaban masu nufin kai harin, ta kuma ba wa mazauna tabbacin babu wani abin tsoro.

Tags: 'YAN BINDIGAAbujaKauyen TungaMatsalar TsaroRikicin duniyaRundunar tsaro
Previous Post

Na yi nadamar yi wa wanda ya aikata laifin Fyaɗe afuwa – Gwamnan Bauchi.

Next Post

Wasu Abubuwan Mamaki Akan Wasu Ƙwallaye Da Ronaldo Ya Zura

Next Post

Wasu Abubuwan Mamaki Akan Wasu Ƙwallaye Da Ronaldo Ya Zura

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC  Ba – Dan Takarar Sanata

Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC Ba – Dan Takarar Sanata

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC  Ba – Dan Takarar Sanata
Siyasa

Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC Ba – Dan Takarar Sanata

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
Siyasa

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ba Zan Taba Iya Aiki Da Gwamnan Jam’iyyar APC Ba – Dan Takarar Sanata
  • Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In