• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, November 28, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan Gudun Hijira Fiye Da Dubu Hamsin A Bauchi Na Fuskantar Matsananciyar Yunwa

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 15, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 ‘Yan gudun hijira fiye da dubu 50,000 daga jihohin Arewa maso gabas dake zaune a jihar Bauchi, suna fuskantar matsananciyar matsalar rashin abinci. Hukumar bunkasa shiyyar arewa maso gabas ta NEDC ita ce ke da alhakin raba abinci ga ‘yan gudun hijiran a bayan kowanne wata uku.

Rahoton Voa Hausa ya labarto cewa; bincike ya nuna cewar ‘yan gudun hijiran sun shafe wa’adin da aka yi musu alkawari na za a rinka ba su abinci a kowanne wata uku, amma ba a ba su ba, duk kuwa da cewa an kawo kayan abincin har sun soma lalacewa.

Shugaban ‘yan gudun hijiran a jihar Bauchi, Buba Musa Shehu ya shaida wa wakilin muryar Amurka cewa, ‘yan gudun Hijirar suna cikin halin galabaita, ba sa samun abinci kuma an killace su an hana su fita su nemo abincin. Ya ce, kungiyar “North East Development, NEDC” ita ta ke kawo musu abinci, amma a yanzu ba sa samu.

Previous Post

Rikicin Kabilanci Ya Barke A Jihar Adamawa

Next Post

Rikicin Jihar Adamawa Ya Ci Rayuka Da Dukiyoyi

Next Post

Rikicin Jihar Adamawa Ya Ci Rayuka Da Dukiyoyi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2223 shares
    Share 889 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2142 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1525 shares
    Share 610 Tweet 381
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023
Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

November 28, 2023
An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Kama Matashin Da Ake Zargi Akan Batan Budurwarsa

Ya Zama Dole Mu Kamo Wanda Ya Kashe Basarake A Jahar Imo–‘Yan Sanda

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi
Labarai

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya
Labarai

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara
Labarai

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini
  • Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya
  • ‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In