Yan majalissu sun tabbatar da zaben Gen. Faruk Yahaya a matsayin Shugaban Sojojin Kasa
Jaridar Punchnews ta wallafa A ranar Talata ne Yan majalissun Najeriya suka tabbatar da zaben Gen. Faruk Yahaya a matsayin Shugaban Sojoji.
KARANTA:- Jarumar Farida Jalal ta yi tufka-da-warwara
Yan majalissun sun tabbatar da zaben Gen Faruk Yahaya ne bayan dogon binciken da wani kwamiti da aka nada don binciken sa wanda Aliyu Wamako da Ali ndume suka Jagoranta.
A ranar biyu ga watan Yuni ne Shugaban Majalissun ya mika kudirinsu ga Muhammadu Buhari don amince wa da shi.
Wamako shine Jagoran kwamiti da aka nada don yimasa jarabawar tan tancewa.
Sauran rohoton na nan zuwa.
Comments 1