• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan Sakai sun kashe Hakimin Wani Kauye da Dan’uwansa a Neja

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 27, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
9 1
0
Yan Sakai sun kashe Hakimin Wani Kauye da Dan’uwansa a Neja
14
SHARES
123
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Wasu ‘yan kungiyar sakai a yankin Maza-Kuka a jihar Neja sun bayyana cewa, sun kashe Hakimin Adogon Malam Mai suna Alhaji Sa’idu Abubakar da Dan uwasa Alhaji Salihu Abubakar.

Kisan dai ya faru ne sa’o’i kadan bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a wani masallaci da ke Maza-kuka a karamar hukumar Mashegu da ke jihar, a lokacin sallar asuba (Subhi) inda suka kashe masu ibada 18, tare da sace wasu 13.

Wata majiya ta ce, ‘yan sakan sun kai farmaki garin Adogon Malam ne da misalin karfe 10 na safiyar ranar Litinin, inda suka kashe mutanen biyu bisa zargin cewa, suna da hannu a harin da aka kai da safiyar ranar Litinin.

Garin Adogon Malam dai makwabta ne da garin Maza Kuka da Yan bindiga suka farmaka

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan bindiga sun kakkaba wa Al’umomin Sokoto Haraji

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Wasiu Abiodun, bai iya tabbatar da ko ramuwar gayya ce ba, amma ya ce, wani bangare ne na harin da aka kai a safiyar ranar Litinin.

A halin da ake ciki, Gwamnan Jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya roki gwamnatin tarayya da ta ba da umarnin tsawaita hare-haren da sojoji ke kai wa a jihar, domin dakile hare-haren da ake kai wa al’umma a jihar.

Ya bayyana haka ne a lokacin da yake mayar da martani ga harin da aka kai wa masu ibada a ranar Litinin a garin Maza kuka.

Gwamnan, a cikin wata sanarwa da babbar sakatariyar yada labaransa, Mary Noel-Berje, ta fitar, ta ce, za a iya kawar da ‘yan bindiga gaba daya, kuma cikin kankanin lokaci, idan aka kai musu hari a lokaci guda.

Gwamnan ya kuma bayyana cewa, tuni ya fara ganawa da shugabannin hukumomin tsaro a jihar, domin duba dabarunsu kan yadda za a dakile ayyukan ‘yan bindigar.

Tags: Jihar NigerRundunar yan sandaYan sakai
Previous Post

Ribas: Jami’an ‘Yan sanda Sun Gano Gawar Wani Sarki Da Aka Yi Garkuwa Da Shi Bayan Shekaru 2

Next Post

Gwamnatin Tarayya Ta tabbatar da cewa, za ta yi Aikin Hanyar Gombe zuwa Biu

Next Post
Gwamnatin Tarayya Ta tabbatar da cewa, za ta yi Aikin Hanyar Gombe zuwa Biu

Gwamnatin Tarayya Ta tabbatar da cewa, za ta yi Aikin Hanyar Gombe zuwa Biu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In