• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, September 26, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan sanda a jihar kaduna, sun Damke Dattijon nan Mai Shanu 31

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 19, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An kama tare da tsare Dattijon nan mai suna Abdullahi Ibrahim, mai shekaru 81, da dansa, Abubakar Ibrahim, wadanda suka yi zargin bacewar shanun su guda 31, a ofishin ‘yan sandan Jihar Kaduna.

An kama tsohon da dan na shi ne a ranar Talata, da misalin karfe 5 na yamma, a fadar dagacin Rigachikun.

Karamin Dan tsohon mai suna Abdulhamidu Ibrahim, ne ya shaidawa wakilinmu yanda aka kama Baban na shi da kuma dan’uwan shi, ya ce, an kama su ne a ranar Talata, a lokacin da wasu dattawan Anguwar suka gayyace su zuwa fadar dagacin domin a yi sasanci a kan yanda za a gano shanun.

“A lokacin da suke a can din ne, sai ‘yan sanda suka yi awon gaba da su, suka kuma tsare su. nan take sai aka kama su a kan dagewar da suka yi na sai sun gano inda shanun na su da suke hannun ‘yan sanda suka shiga, da kuma kan yanda suka shaidawa manema labarai faruwan lamarin,” kamar yanda ya yi zargi.

Ya ce, tun daga lokacin da Baban na shi da kuma dan’uwansa suka yi hira da manema labarai a kan batun bacewar shanun na su ne ake ta yi masu barazana.

Matashin, ya yi kira ga gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai da babban sufeton ‘yan sanda na kasa, da su kawo masu dauki su kuma kare su a kan uzzurawar da ake yi masu.

Da aka tuntubi Kakakin rundunar ‘yan sanda na Jihar Kaduna, DSP Yakubu Sabo, cewa ya yi, kamun ba shi da nasaba da maganan, amma dai zai yi bincike a kan wannan zargin, daga bisani ya ce zai kira wakilin namu domin ya yi masa bayani.

“Kamun ba shi da nasaba da maganan ta farko, amma zan yi kokari na binciko a kan wannan sabon zargin da ake yi, zan kira ka daga baya,” in ji shi.

Previous Post

Kotu Ce Zatai Maganin Masu Bude Facebook Da Sunana Na Bogi -Waraka

Next Post

Da Daukar Nauyin Tafsir, Da Ciyar Da Talakka Wanne Yafi?

Next Post

Da Daukar Nauyin Tafsir, Da Ciyar Da Talakka Wanne Yafi?

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2705 shares
    Share 1082 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2411 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2198 shares
    Share 879 Tweet 550
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2078 shares
    Share 831 Tweet 520
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1503 shares
    Share 601 Tweet 376
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

Da Dumi-Dumi: Majalisar Dattawa Ta Tantance Sabon Gwamnan CBN da Wasu Mutane Hudu

September 26, 2023
Ku Tabbatar Kunyi Aiki Tare Da Kowane Dan Jam’iyya A Cikin Mulkinku-Tinubu Ga Sabbin Shugabannin APC

Tinubu Ya Taya Yan Najeriya Murnar Watan Maulud Ya Bukaci Su Taya Kasar Da Addu’oi

September 26, 2023
Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

Gwamnatin Jahar Ogun Ta Hana Bukukuwan Ranar Samun Yancin Kai

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako
Siyasa

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
Labarai

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya
Labarai

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023
Hukumar INEC Ta Sabunta Dan Dalinta Na Duba  Sakamako

INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2

September 26, 2023
Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety

September 26, 2023
Nijar: Majalisar Dattawa Ta Bukaci Tinubu da ECOWAS Su Binciko Zabin Siyasa da Diflomasiyya

Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

September 26, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • INEC ta Sanya Ranakun Gudanar da Zabukan Gwamnoni a Wasu Jihohi 2
  • Mutum 204 Hatsarin Mota Ya Kashe A Bauchi Cikin Watanni 9-Road Safety
  • Akpabio Ya Nemi Hadin Kai Tsakanin ‘Yan Majalisa Don Tunkarar Kalubalen Najeriya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In