No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan sanda Sun Bindige Dan bindiga Sanye Da Kakin Soji A Kaduna

DSP Mohammed Jalige, ya fitar, ya ce kungiyar ta ‘yan bindigar ta janyo zaman dar-dar.

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
June 23, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
7 0
1
Yan sanda Sun Bindige Dan bindiga Sanye Da Kakin Soji A Kaduna

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Rundunar ‘yan sandan ta kama wani dan fashi da makami, tare da kwato bindiga kirar AK49, wata babbar mota da harsashi guda goma sha biyu (12) polymer cased, da kuma babur guda daya a Kaduna.

Lamarin ya faru ne da sanyin safiyar ranar Alhamis yayin da jami’an tsaro suka samu labarin cewa an ga wasu ‘yan bindiga a kan hanyar Galadimawa Kidandan da ke karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna.

A cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Mohammed Jalige, ya fitar, ya ce kungiyar ta ‘yan bindigar ta janyo zaman dar-dar.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Jami’an tsaro sun kama ‘yan ta’addan inda suka yi nasarar dakile manufar ‘yan bindigar yayin da aka tilasta musu komawa cikin dajin tare da samun raunukan harbin bindiga yayin da daya kuma aka harbe shi, bindigar AK49 da kuma babur din aik na daya daga cikin abubuwan da akwa kwatoi,” in ji shi. .

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kaduna ya yaba da hali da jajircewar Jami’an wajen tabbatar da tsaron Jihar.

Ya kuma ba su yaba ci gaba da samun nasarorinsu musammanma na baya-bayan nan.

Tags: 'YAN BINDIGAJihar Kadunayan sanda
Share4Tweet2Share1
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Ƴan Bindiga sun hallaka Ma’aikacin Kwalejin Kimiyya ta Zamfara, sun binne shi, bayan amshe 4M

Ƴan Bindiga sun hallaka Ma'aikacin Kwalejin Kimiyya ta Zamfara, sun binne shi, bayan amshe 4M

NDLEA

NDLEA ta kama mutane 218 masu laifi, ta ƙwace kilogaram 1,471 na Ƙwaya a Imo

Comments 1

  1. Pingback: Ƴan Bindiga sun hallaka Ma’aikacin Kwalejin Kimiyya ta Zamfara, sun binne shi, bayan amshe 4M - Dimokuradiyya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Jirgin Saman Sojin Kasar Philippines ya hallaka mutane 45

Jirgin Saman Sojin Kasar Philippines ya hallaka mutane 45

July 4, 2021
WATA SABUWA: Bautar Kasa zai koma shekara biyu, wata 12 a gidan Soja, Gwamnan Taraba

WATA SABUWA: Bautar Kasa zai koma shekara biyu, wata 12 a gidan Soja, Gwamnan Taraba

July 8, 2021
Yan Sakai a Suleja sun Sami Horon Dabarun Aiki

Yan Sakai a Suleja sun Sami Horon Dabarun Aiki

October 18, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In