• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, June 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

‘Yan sanda sun cafke matar da ta saci yarinya ‘yar Shekaru 2 da haihuwa.

abubakar by abubakar
May 29, 2020
in Rikicin Duniya, Tsaro
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar ‘yan sandan jihar Rivers ta tabbatar da kama wata mata mai matsakaicin shekaru mai suna Chinyere da laifin sace yarinyar makwabtanta.

Al’amarin ya faru ne a ranar Talata da ta gabata a yankin D-Line dake Fatakwal.

Mai magana da yawun hukumar’yan sandan jihar Nnamdi Omoni ya shaidawa Jaridar the nation cewa an kama wasu mutane biyu dake da alaka da laifin.

https://dimokuradiyya.com.ng/yan-sanda-sun-kashe-masu-garkuwa-da-mutane-har-mutum-8-a-jihar-taraba-2/

Omoni yace masu laifin za a kaisu kotu domin yanke musu hukunci, ita kuma yarinyar an maida wajen iyayenta.

An bayyana cewa matar ta bawa yarinyar magani ne sannan daga bisani ta saka cikin wani akwati sannan ta nufi tashar mota domin guduwa da ita.

Jaridar the nation ta rawaito cewa mai lafin ta amsa cewa ta bawa yarinyar magani sannan kuma ta saka ta cikin akwati.

Yarinyar an fito da ita daga cikin akwatin sharkaf cikin gumi tana kuka.

Previous Post

SIYASA: Ba abinda Buhari yazo yi face Sata, Kisa da kuma tarwatsa Najeriya – Fani Kayode.

Next Post

‘Yan bindiga sun kashe mutane 13 a Katsina.

Next Post

'Yan bindiga sun kashe mutane 13 a Katsina.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2602 shares
    Share 1041 Tweet 651
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2343 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2132 shares
    Share 853 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1908 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

June 6, 2023
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

June 6, 2023
Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

June 6, 2023
NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109  Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

June 6, 2023
Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

Kungiyoyin Turai Sun Shiga Zawarcin Messi

June 6, 2023
Da Dumi-Dumi: ICPC Ta Gano N258m Da Aka Boye A Ma’ajiyar Banki, Ta Kame Manajojin Bankin
Rikicin Duniya

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi

June 6, 2023
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ICPC Ta Gurfanar Da Wani Mutum A Gaban Kuliya Bisa Zargin Badakalar Ayyukan Yi
  • Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa
  • Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In