• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, December 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Al'ajabi

‘Yan sanda sun dira wani gida bayan jin ihun neman taimako, ashe tsuntsu Aku ne

'Yan sanda sun dira wani gida bayan jin ihun neman taimako, ashe tsuntsu Aku ne

Sadiya Khalid by Sadiya Khalid
November 23, 2022
in Al'ajabi, Nishadi
Reading Time: 2 mins read
35 3
0
'Yan sanda sun dira wani gida bayan jin ihun neman taimako, ashe tsuntsu Aku ne

'Yan sanda sun dira wani gida bayan jin ihun neman taimako, ashe tsuntsu Aku ne

52
SHARES
473
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu jami’an ‘yan sanda sun afka wani guda bayan wani ya kira su yana shaida musu cewa an yi garkuwa da wani, Legit.ng ta ruwaito.

Yayin da ‘yan sandan su ka isa, sun ji hayaniya ta yi yawa inda su ka shiga da niyyar kai tallafi inda su ka gane ashe tsuntsu aku ne ke surutunsa.

KU KARANTA: 2023: Babban sifeton ‘yan sanda ya zargi gwamnati kan rikice-rikicen siyasa

Ana zargin mai tsuntsun ya koya masa surutun da yake yi wanda hakan ya janyo ‘yan sanda su ka isa wurin a rikice su na neman ba’asi.

Yadda tsuntsun ya dinga kuka yana neman taimako ne ya janyo hankalin ‘yan sanda inda su ka isa gidan da yake.

Kamar yadda bidiyon ya dinga yawo a Instagram, an samu rahoto kan yadda makwabcin wani mutum ya gayyaci ‘yan sanda bayan ya ji hayaniya ta yi yawa tamkar an yi garkuwa da wani mutum.

A bidiyon an ji inda Akun ya dinga rokon taimako yana bukatar a fitar da shi daga cikin kejin da aka sanya shi.

Yayin da ‘yan sanda su ka isa wurin, mutumin ya fito da akun wanda ya sanya wa suna Rambo.

A nan ne ya bayyana cewa tsuntsun ne ke ta surutu kuma su ka jin ma kansu. A bidiyon ne aka bayyana cewa ashe mutumin ne ya koya wa akun surutu.

Duk da haka akwai ma’abota amfani da Instagram din da su ka tambayi dalilin da ya hana jami’an bincike gabadaya gidan don sanin gaskiyar batun.

Za Mu Samar Da Ofisoshin ‘Yan Sanda Na Zamani A Fadin Kasar Nan – IGP

Babban Sufeto Janar na ‘yan sandan Kasar nan, IGP Usman Alkali Baba, ya yi alkawalin cewa za a kina ofisoshin ‘yan sanda na zamani irin wanda ‘yan sandan ke ginawa a fadin kasar nan.

Ya bayyana hakan ne a Ilorin, babban birnin jihar Kwara a ranar Talata yayin da yake kaddamar da daya daga cikin sabbin gine-gine na zamani a Madi, karamar hukumar Ilorin ta yamma.

Jaridar DIMOKURADIYYA ta rawaito cewa Da yake zantawa da manema labarai bayan kaddamar da aikin, IGP ya ce ginin zai kara kusantar da aikin ‘yan sanda ga jama’a.

Tags: akuDimokuradiyyahausaLabaraimamakitaimako.tsuntsuyan sanda
Previous Post

2023: Atiku zai gana da Gwamnonin G-5 – Okowa

Next Post

Da Dumi-Dumi: Tinubu Ya Isa Jihar Ebonyi, Don Kaddar Da Wani Aiki

Next Post
Da Dumi-Dumi: Tinubu Ya Isa Jihar Ebonyi, Don Kaddar Da Wani Aiki

Da Dumi-Dumi: Tinubu Ya Isa Jihar Ebonyi, Don Kaddar Da Wani Aiki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2748 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2440 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2225 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2146 shares
    Share 858 Tweet 537
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

December 4, 2023
Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
Labarai

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
Labarai

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai
Labarai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
  • Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
  • Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In