• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan Sanda Sun Tabbatar Da Garkuwa Da Tsohon Manajan Hukumar NPA A Jihar Kano

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 4, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Yan Sanda Sun Tabbatar Da Garkuwa Da Tsohon Manajan Hukumar NPA A Jihar Kano
3
SHARES
23
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da yin garkuwa da wani babban manajan hukumar tashar jiragen ruwa ta Najeriya, Mista Bashir Abdullahi mai shekaru 65 mai ritaya a gonarsa da ke dajin Barasa a karamar hukumar Sumaila ta jihar.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Haruna Abdullahi ya raba wa manema labarai a Kano yauAlhamis.

A cewar Abdullahi, “An tura tawagar ‘Operation Puff Adder’ domin ceto wanda aka sacr tare da cafke masu laifin.”

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “A ranar 03/11/2021 da misalin karfe 1630, an samu rahoton cewa, wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da wani Bashir Abdullahi mai shekaru 65 a kauyen Sitti da ke karamar hukumar Sumaila a jihar Kano. a gonarsa, dake dajin Barasa na kauyen Gomo dake karamar hukumar Sumaila ta jihar Kano, mai iyaka da jihar Bauchi.

“Bayan samun rahoton, kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano, CP Sama’ila Shu’aibu Dikko, ya tada tare da umurtar rundunar ‘Operation Puff Adder’ da su kubutar da wanda abin ya shafa, tare da kama masu laifin.”

Ya ce tun daga lokacin da rundunar ta fara aiki, binciken ya nuna cewa wanda aka ksace, ya koma yankin da gonar take ne na tsawon makonni biyu kafin Yan bindigan suyi Garkuwa da Shi.

Tags: 'YAN BINDIGAjihar kanoyan sanda
Previous Post

Sako da babbar murya zuwa ga Datti Assalafy – Sani Zangina Daura

Next Post

Wata Kotu ta bada umarnin Tsare Mu’azu Magaji bisa zargin sa da ɓata sunan Gwamnan Kano

Next Post
Wata Kotu ta bada umarnin Tsare Mu’azu Magaji bisa zargin sa da ɓata sunan Gwamnan Kano

Wata Kotu ta bada umarnin Tsare Mu'azu Magaji bisa zargin sa da ɓata sunan Gwamnan Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In