No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Uku Sun Mutu A Wani Harin Kwanton Bauna A Jihar Neja

By Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
May 13, 2022
in Rikicin Duniya
Reading Time: 1 min read
1 0
0
‘Yan Sanda Uku Sun Mutu A Wani Harin Kwanton Bauna A Jihar Neja

By Abbas Yakubu Yaura

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ‘yan sanda uku da wani direban babur a garin Suleja na jihar Neja.

RELATED POSTS

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Manoma A Jihar Katsina

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Manoma A Jihar Katsina

May 24, 2022
Ƙuri’ar Jin Ra’ayin Kafa Ƙasar Biafra: Kotu ta sake ɗage Shari’ar zuwa 20 ga Oktoba

Ƙuri’ar Jin Ra’ayin Kafa Ƙasar Biafra: Kotu ta sake ɗage Shari’ar zuwa 20 ga Oktoba

May 21, 2022
Da Ɗumi-Ɗuminsa: An ƙona Gidaje, an jima Fasto rauni, bayan zargin ɓatanci ga Annabi SAW a Bauchi

Da Ɗumi-Ɗuminsa: An ƙona Gidaje, an jima Fasto rauni, bayan zargin ɓatanci ga Annabi SAW a Bauchi

May 21, 2022
‘Yan Sanda Sun Musanta  Sace  Wasu Ma’aurata A Jihar  Ondo

‘Yan Sanda Sun Cafke Mutane Biyu Da Ake Zargin Masu Garkuwa Ne A Jihar Kogi

May 20, 2022
Kano: Wani Bala’in Ruftawar Kasa Yayin Sanadin Mutuwar Mutane 5 Da Suka Makale A Rami

Kano: ’Yan Bindiga Sun Sako Dagacin Kauyen Karfi Su Damke Wanda Ya Kai Kudin Fansa

May 20, 2022
Da Dumi-dumi: ‘Yan Bindiga Sun Kona Sakatariyar Karamar Hukuma Da Wata Kotun Majistare A Jihar Anambra

Da Dumi-dumi: ‘Yan Bindiga Sun Kona Sakatariyar Karamar Hukuma Da Wata Kotun Majistare A Jihar Anambra

May 16, 2022

Jaridar Daily Trust ta tattaro cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 11 na daren ranar Alhamis.

Indiya: Wasu Iyaye Sun Shigar Da Karar Dan Su Da Matar Sa Kan Rashin Haifo Musu Jika

Rahotanni sun ce ‘yan sandan na amsa kiran gaggawa ne a lokacin da aka yi musu kwanton bauna a kusa da wani wuri da ake kira Old Barracks.

Wata majiya ta ce “‘yan bindigar sun yi musu kwanton bauna, wadanda da alama suna tsammanin isowarsu ne don su far musu da harbi.”

Shugaban karamar hukumar Suleja, Abdullahi Shuaibu Maje, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce kimanin mutane uku ne suka tsira daga harin, ciki har da dan banga.

Sannan ya ce yanzu haka Wadanda abun ya shafa suna jinya a wani asibiti da ke yankin.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar, DSP Wasiu Abiodun, bai amsa kiran waya ba ko kuma amsa sakon da aka aika masa har zuwa lokacin hada rahoton.

Tags: Jihar Nejayan sanda
Share1Tweet1Share
Abbas Yakubu Yaura

Abbas Yakubu Yaura

Related Posts

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Manoma A Jihar Katsina
Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wasu Manoma A Jihar Katsina

May 24, 2022
Ƙuri’ar Jin Ra’ayin Kafa Ƙasar Biafra: Kotu ta sake ɗage Shari’ar zuwa 20 ga Oktoba
Labarai

Ƙuri’ar Jin Ra’ayin Kafa Ƙasar Biafra: Kotu ta sake ɗage Shari’ar zuwa 20 ga Oktoba

May 21, 2022
Da Ɗumi-Ɗuminsa: An ƙona Gidaje, an jima Fasto rauni, bayan zargin ɓatanci ga Annabi SAW a Bauchi
Addini

Da Ɗumi-Ɗuminsa: An ƙona Gidaje, an jima Fasto rauni, bayan zargin ɓatanci ga Annabi SAW a Bauchi

May 21, 2022
‘Yan Sanda Sun Musanta  Sace  Wasu Ma’aurata A Jihar  Ondo
Labarai

‘Yan Sanda Sun Cafke Mutane Biyu Da Ake Zargin Masu Garkuwa Ne A Jihar Kogi

May 20, 2022
Kano: Wani Bala’in Ruftawar Kasa Yayin Sanadin Mutuwar Mutane 5 Da Suka Makale A Rami
Rikicin Duniya

Kano: ’Yan Bindiga Sun Sako Dagacin Kauyen Karfi Su Damke Wanda Ya Kai Kudin Fansa

May 20, 2022
Da Dumi-dumi: ‘Yan Bindiga Sun Kona Sakatariyar Karamar Hukuma Da Wata Kotun Majistare A Jihar Anambra
Rikicin Duniya

Da Dumi-dumi: ‘Yan Bindiga Sun Kona Sakatariyar Karamar Hukuma Da Wata Kotun Majistare A Jihar Anambra

May 16, 2022
Next Post
Yanzu-yanzu: Ministan Kwadago Ngige Ya Janye Daga Neman Tsayawa Takarar Shugaban Kasa

Yanzu-yanzu: Ministan Kwadago Ngige Ya Janye Daga Neman Tsayawa Takarar Shugaban Kasa

2023: Ni Kadai Ne Mai Neman Tikitin Takarar Shugaban Kasa A APC – Tinubu

2023: Ni Kadai Ne Mai Neman Tikitin Takarar Shugaban Kasa A APC – Tinubu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Hotunan Jana’izar Marigayi Idriss Deby Itno Na Chadi

Hotunan Jana’izar Marigayi Idriss Deby Itno Na Chadi

April 24, 2021
Kungiyar NAPMAIDEs Na Goyan Bayan Sanata Musa Ya Zama Shugaban Jam’iyar APC

Zaben Cike Gurbi a Ondo: INEC ta bayyana dan takarar APC a matsayin wanda yayi nasara

February 27, 2022
Gwamnatin Tarayya Ta Hana Daliban SS1, SS2 Rubuta Jarabawar WAEC, NECO, NABTEB

Gwamnatin Tarayya Ta Hana Daliban SS1, SS2 Rubuta Jarabawar WAEC, NECO, NABTEB

September 26, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In