• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yanayin Da Ake Ciki Kan Kwararar Iskar Gas A Ikeja Na Jihar Legas

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 3, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
2
Yanayin Da Ake Ciki Kan Kwararar Iskar Gas A Ikeja Na Jihar Legas
3
SHARES
24
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Labarin da ke iso mana yanzu-yanzu daga Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Kasa (NEMA) na cewa an shawo kan matsalar kwararar bututun iskar gas na Ikeja dake jihar Legas.

Don haka, mutanen yankin a yanzu haka, na iya gudanar da aiyukan su na yau da kullun.

Sai dai har kawo hada wannan rahoto, sauya akalar ababen hawa a kewayen yankunan na ci gaba da aiki kamar yadda hukumomi a jihar suka tsara tun da sanyin safiyar yau Laraba.

A wani Labarin Kuma na daban.

Shekaru 6 baya, amma har yanzu wanda Na’ura ta faɗomawa a Saudiyya ba’a biya su diyya ba

Waɗanda lamarin faɗowar na’urar gini ya rutsa dasu a lokacin hajjin shekarar 2015 a Saudi Arabia daga Jahar Kaduna, sun ce har yanzu basu karɓi wata diyya ba, bayan shekaru 6 da afkuwar lamarin.

Majiyar Jaridar Dimokuraɗiyya ta ruwaito cewar a ranar 11 ga watan Satumba na Shekarar 2015, wata Na’urar yin gini ta faɗo a lokacin wata tsawa mai ƙarfi a Ka’aba dake birnin Makkah, wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da raunata wasu.

Najeriya ta rasa mahajjata 6 daga Gombe, da Katsina da Jahar Kaduna, a yayinda wasu suka samu raunuka.

Majiyoyi sun bayyana cewa Hukumomi a Ƙasar Saudiyya, tuni suka saki kuɗin a matsayin diyya ga dukkanin waɗanda suka rasu da jin raunuka a shekarar 2018.

Acewar sanarwar da ƙasar Saudiyya ta fitar, dukkanin waɗanda suka ji raunuka zasu samu Kimanin Naira miliyan 26.5, a yayinda iyalan waɗanda suka rasu zasu samu Kimanin Naira miliyan 53.1 kowanen su.

Zubairu Adamu, Babban yayan wanda ya rasu Shu’aibu Adamu daga Ƙaramar Hukumar Kubau, da wani Ibrahim Sani, wanda yace yaji raunuka a kafaɗar sa, sunyi kira ga Gwamna Nasir El-Rufa’i ya shiga tsakani.

Zubairu ya shaidawa Manema labaru cewa, marigayi yayan sa, yace ya mutu yabar mata biyu da ƴaƴa guda 10 wanda har yanzu basu samu diyyar ba, yana mai cewa sun rubuta takarda ga Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa domin tunatar wa, amma basu ce komai ba.

A lokacin da aka tuntuɓe shi mai kula da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa dake Kaduna Mrs Hannatu Zaiylani, tace chekin kuɗin daya fito a shekarar 2018 yazo amma da sunan mamacin, mai makon ɗan uwa

Tags: Iskar Gas
Previous Post

Ƴan bindiga sun kashe ƴan sanda 2 tare da tafiya bindigar AK-47 a Rivers

Next Post

Iran Ta Daƙile Yunkurin Amurka na kwace wata Tankar mai a tekun Oman

Next Post
Iran Ta Daƙile Yunkurin Amurka na kwace wata Tankar mai a tekun Oman

Iran Ta Daƙile Yunkurin Amurka na kwace wata Tankar mai a tekun Oman

Comments 2

  1. Pingback: Iran Ta Daƙile Yunkurin Amurka na kwace wata Tankar mai a tekun Oman - Dimokuradiyya
  2. Pingback: Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama Ta MDD Za tayi Taro Kan Juyin Mulkin Sudan

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In