Shugaban majalissar dattawan kasarnnan ya magantu tunbayan dakatar da amfani da shafin Tiwita da Gwamnatin Najeriya tayi a fadin kasarnan.
Indai yace al’umar Najeriya nabukatar amfani da Tiwita haka itama shafin tana bukatar yan’Najeriya.
Yakumayi Kira da asamarda maslaha a rikinci da Gwamnatin kasarnan keyi da kamfanin Tiwita.
Lawn ya bayyana nada ra’ayinne alokacin dayake jawabi a Garin Abuja, a bikin cika shekara biyu da kafa majalissar dayake jagoranta wacce itace ta 9 a kasarnan.
https://thenationonlineng.net/nigeria-needs-twitter-says-senate-president/
Comments 1