• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Yanzu Da Haka Jami’an Mu 23 Na Jiran Hukunci A Jihar Kwara—-INEC

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 12, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Yanzu Da Haka Jami’an Mu 23 Na Jiran Hukunci A Jihar Kwara—-INEC
1
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Ma’aikata 23 na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a Jihar Kwara, na jiran hukunci kan samunsu da hannu wajen yin rajistar masu kada kuri’a ba bisa ka’ida ba a Jihar. Kamar yadda Daily Post ta ruwaito

Kwamishinan Zabe a INEC, Garba Attahiru Madami ne ya bayyana hakan a Ilorin a wani taron masu ruwa da tsaki da jam’iyyun siyasa masu rijista da zasu fafata a zaben 2023.

KARANTA WANNAN LABARIN: El-Rufai Ya Yabawa Sojoji Bisa Hallaka Jagoran Yan ta’adda

Ya ce adadin masu kada kuri’a a jihar Kwara a yanzu ya kai miliyan 1.6.

Ya yi Allah-wadai da yadda al’ummar Jihar ke ke tafiyar wahainiya wajan karbar katin zabensu na dindindin, inda ya ce daga shekarar 2011 zuwa 2019 hukumar ta na da adadin katunan zabe 233,856 da ba a karba ba.

Madami ya bayyana cewa a cikin adadin katunan zabe da ba a karba ba, 20,752 ne kawai aka karba a watan Oktoban 2022, yayin da sama da 193,000 suka rage ba a karba ba.

Ya bayyana cewa taron masu ruwa da tsaki ya zama wajibi a matsayin matakin farko na tabbatar da zabe mai cike da gaske da adalci a jihar a shekara mai zuwa.

Madami ya sha alwashin kare tsarin zabe ta hanyar gudanar da zaben gaskiya, da adalaci ta haryar lumana wanda zai zama abun alfarin mutanen Kwara.

A nasa jawabin, kwamishinan ‘yan sandan jihar, Paul Odama, ya gargadi ‘yan siyasa game da sayen kuri’u da dokar zabe ta yi gargadi akan shi.

Ya kuma shawarce su da su shiga yakin neman zabe, su guji ‘yan daba da lalata allunan tallan jam’iyyun siyasa masu adawa da su.

Odama ya kuma gargadi ‘yan siyasa da su daina bai wa magoya bayansu miyagun kwayoyi domin tabbatar da yakin neman zabe da zabuka a jihar lami lafiya.

A WANI LABARIN KUMA: Da Dumi-Dumi: Ten Hag Ya Yanke Shawarar Saida Maguire

Kocin Manchester United, Erik ten Hag, zai nemi siyar da Harry Maguire a bazara mai zuwa yayin da yake ci gaba da sake gina kungiyar.

A cewar The Guardian, United za ta yi la’akari da tayin da za ta yi wa kyaftin din na ta, a wani yunkuri na tara kudin siyan wasu yan wasan.

Tags: inecKwara
Previous Post

El-Rufai Ya Yabawa Sojoji Bisa Hallaka Jagoran Yan ta’adda

Next Post

Babban Alkalin Jihar Rivers Ya Yi wa Fursunoni Sama Da 180 Afuwa

Next Post
Babban Alkalin Jihar Rivers Ya Yi wa Fursunoni Sama Da 180 Afuwa

Babban Alkalin Jihar Rivers Ya Yi wa Fursunoni Sama Da 180 Afuwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In