• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, June 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Zauren Dimokuradiyya

Yanzu lokaci ne da ya kamata a baiwa matasa dama a kasarnan: Cewar Uba Sani

A daidai lokacin da ake ci gaba da murnar ranar dimokuradiyya ta Najeriya, jami'ai da ma masu rike da madafun iko na ci gaba da kira da a tashi tsaye don ganin an shawo kan matsaloli dake addabar ƙasar.

Bashir Khalid Furyam by Bashir Khalid Furyam
June 13, 2021
in Zauren Dimokuradiyya
Reading Time: 2 mins read
3 1
0
Yanzu lokaci ne da ya kamata a baiwa matasa dama a kasarnan: Cewar Uba Sani
5
SHARES
47
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A daidai lokacin da ake ci gaba da murnar ranar dimokuradiyya ta Najeriya, jami’ai da ma masu rike da madafun iko na ci gaba da kira da a tashi tsaye don ganin an shawo kan matsaloli dake addabar ƙasar.

Daga cikin masu wannan kira har da Sanatan mazabar Kaduna ta tsakiya a majalisar datijjai Sanata Uba Sani, inda ya ce tsarin mulkin dimokuradiyya a Najeriya ya kasance mai tsarkakiya, don haka tilas sai an haɗa hannun wajen ganin an inganta shi.

Yayin da yake taya yan Najeriya murnar ranar ta dimokuradiyya, Uba Sani ya yi ikirarin cewa jarumai da dama a kasarnan sun sadaukar da rayukansu da zummar alkinta rayuwar yan baya, don haka babu ta yadda kuma za a bari wasu tsiraru su wargaza kasar a tsari irin na dimokuradiyya.

“Dole ne a rana irin ta yau mu tuna da yan gwagwarmaya da suka sadaukar da rayukansu don ceto yan baya, irin su Marigayi Cif Ghani Fawehinmi (SAN, GCON) da Cif MKO Abiola (GCFR) da Dakta Beko Ransome Kuti gami da Chima Ubani.

“Hakika sun yi gwagwarmaya matuka ga mulkin kama karya na soji. Sun jagoranci masu fafutuka na farar hula da sauran masu kishin kasa don alkinta dimokuradiyya. Kuma duk sun yi hakan ne da niyyar samun jin dadi da walwalar mu” cewar Uba Sani.

Daga nan Uba Sani ya ja hankalin shugabanni da su yi karatun ta nutsu don su ma su bi sahun gwaraza da za a rika tunawa ko bayan ba sa nan.

Da ya tabo ɓangaren tsaro, Uba Sani ya bukaci yan kasa da su tashi tsaye su bada gudunmawarsu wajen ganin an shawo kan matsalar zubar da jini da ake ci gaba da yi a sassan Kasarnan.

Ya ce yanzu ya ce lokaci ya yi da za a baiwa matasa dama a ƙasarnan su gwada irin basirar fa Allah Ya musu.

Previous Post

China ta gargadi G7 cewa kada wani ya yi gigiwar hanata jujjuya duniya yadda take so

Next Post

Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

Next Post
Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta'adda

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2130 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1906 shares
    Share 762 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In