• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yanzu-Yanzu: An Harbe Wasu Jami’an Yan sanda a Jihar Rivers

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 3, 2021
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Yan sanda sun kama Wanda yayi Barazanar Garkuwa da Sarkin Hausawa a Edo
2
SHARES
16
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Yan bindigan da ba’asan ko suwaye ba sun hallaka wasu Jami’an ‘yan sanda biyu da ke aiki a ofishin ‘yan sanda na Mile One na garin Diobu, a Fatakwal, Jihar Rivers.

Wani ganau ya ce an harbe jami’an da suka mutu ne a lokacin da suke kan titin Okija da ke unguwar Diobu na Fatakwal.

Shaidan ya ce ‘yan bindigar da ke cikin mota sun afkawa Jami’an ‘yan sandan ne tare da harbe su har lahira.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan Nigeria 162  sun dawo gida Daga Libya

Da aka tuntubi jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Rivers, SP Nnamdi Omoni, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce rundunar ‘yan sandan jihar tana bindiddigin maharan.

A wani labarin Kuma na daban

Shekaru 6 baya, amma har yanzu wanda Na’ura ta faɗomawa a Saudiyya ba’a biya su diyya ba

Waɗanda lamarin faɗowar na’urar gini ya rutsa dasu a lokacin hajjin shekarar 2015 a Saudi Arabia daga Jahar Kaduna, sun ce har yanzu basu karɓi wata diyya ba, bayan shekaru 6 da afkuwar lamarin.

Majiyar Jaridar Dimokuraɗiyya ta ruwaito cewar a ranar 11 ga watan Satumba na Shekarar 2015, wata Na’urar yin gini ta faɗo a lokacin wata tsawa mai ƙarfi a Ka’aba dake birnin Makkah, wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama da raunata wasu.

Najeriya ta rasa mahajjata 6 daga Gombe, da Katsina da Jahar Kaduna, a yayinda wasu suka samu raunuka.

Majiyoyi sun bayyana cewa Hukumomi a Ƙasar Saudiyya, tuni suka saki kuɗin a matsayin diyya ga dukkanin waɗanda suka rasu da jin raunuka a shekarar 2018.

Acewar sanarwar da ƙasar Saudiyya ta fitar, dukkanin waɗanda suka ji raunuka zasu samu Kimanin Naira miliyan 26.5, a yayinda iyalan waɗanda suka rasu zasu samu Kimanin Naira miliyan 53.1 kowanen su.

Zubairu Adamu, Babban yayan wanda ya rasu Shu’aibu Adamu daga Ƙaramar Hukumar Kubau, da wani Ibrahim Sani, wanda yace yaji raunuka a kafaɗar sa, sunyi kira ga Gwamna Nasir El-Rufa’i ya shiga tsakani.

Zubairu ya shaidawa Manema labaru cewa, marigayi yayan sa, yace ya mutu yabar mata biyu da ƴaƴa guda 10 wanda har yanzu basu samu diyyar ba, yana mai cewa sun rubuta takarda ga Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa domin tunatar wa, amma basu ce komai ba.

A lokacin da aka tuntuɓe shi mai kula da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa dake Kaduna Mrs Hannatu Zaiylani, tace chekin kuɗin daya fito a shekarar 2018 yazo amma da sunan mamacin, mai makon ɗan uwa

 

Tags: 'YAN BINDIGAJihar Riversyan sanda
Previous Post

Gwamnan Jihar Kano Ya Kaddamar Da Sabon Tsarin Yada Labarai Na Zamani (DSO)

Next Post

Rahoto: An fara Fuskantar karancin Man Fetur A Jihar Kano

Next Post
Rahoto: An fara Fuskantar karancin Man Fetur A Jihar Kano

Rahoto: An fara Fuskantar karancin Man Fetur A Jihar Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In