Rahotanni dake shigowa Jaridar Dimokuradiyya yanzu-yanzu ya nuna cewa; Sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma, sun tabbatar da hukuncin da kotun sauraren kararrakin zabe ta yanke dangane da soke zaben Dino Melaye.
Yanzu dai kotun ta nemi da sake sabon zabe a mazabar.