• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yanzu-Yanzu: Gwamnan APC Ya Rusa Majalissar Kwamishinoninsa, Ya Kori Dukkan Hadimansa

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
May 25, 2023
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
Yanzu-Yanzu: Gwamnan APC Ya Rusa Majalissar Kwamishinoninsa, Ya Kori Dukkan Hadimansa
5
SHARES
46
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A wani al’amari mai ban mamaki, Gwamna Abdullahi A. Sule na jihar Nassarawa ya bayyana rusa majalisar kwamishinoninsa da duk wasu masu rike da mukaman siyasa a yayin wani taron karawa juna sani na majalisar zartarwa (EXCO) da aka yi a gidan gwamnati da ke Lafia ranar Alhamis. Kamar yadda Daily Sun ta ruwaito.

A yayin taron, wanda ya samu halartar manyan jami’an gwamnati, ‘yan majalisar zartaswarsa da masu rike da mukaman siyasa, Gwamna Sule ya bayyana jin dadinsa da irin gudunmawar da suka bayar da sadaukar da kai ga jihar.

KARANTA WANNAN LABARIN: Dalilin Da Yasa Buhari Ya Amince Da Cire Wasu Kudaden Kwanaki Kadan Kafin Saukarsa A Mulki – FG

Ya yaba da kokarin da suke yi na tabbatar ci gaban jihar tare da fuskantar Kalubalen suka samu lokacin aikinsu.

Gwamna Sule ya bayyana bukatar samar da ingantaccen tsarin gudanar da mulki wanda zai iya magance bukatu da burikan al’umma.

Ya jaddada kudirinsa na inganta ayyuwar Al’ummar Jihar bisa gaskiya, da tabbatar da adalci a tsakanin al’amuran jihar.

Yayin da yake sanar da rushe majalissar Zartaswar, Gwamna Sule ya tabbatar wa Kwamishinonin da masu rike da mukaman siyasan cewa za a rika tunawa da irin gudunmawar da suka bayar, kuma za a ci gaba da martaba kwarewar da suka nuna a lokacin aikin su.

Ya kuma bayyana fatansa cewa za su ci gaba da jajircewa wajen ci gaban jihar tare da bayar da goyon bayansu a nan gaba.

A wani labarin kuma, Matatar Man Dangote Zata Samar Da Dala Biliyan 21, Matasa Sama Da 100,000 Za su Sami Aiki

Shugaban rukunin kamfanin Dangote wato Aliko Dangote ya bayyana cewa sabuwar matatar Mansa mai tace Lita 650,000kowace rana, za ta dauki matasan Najeriya 100,000 aikin yi da kuma samar da sama da dala biliyan 21, don ceton wa kasar nan makudan kudaden da za a yi amfani da su wajen shigo da mai. Kamar yadda Independent Post ta ruwaito.

A cewar hamshakin dan kasuwar, kamfanin yanzu yana da ma’aikata sama da 33,000.

Tags: Nasarawa
Previous Post

Wata ‘Yar Shara Na Samun Kusan Miliyan Ɗaya Duk Wata.

Next Post

Ƙasar Chaina Ta Ƙirƙiri Wata Mota Mai Suffar Takalmi

Next Post
Ƙasar Chaina Ta Ƙirƙiri Wata Mota Mai Suffar Takalmi

Ƙasar Chaina Ta Ƙirƙiri Wata Mota Mai Suffar Takalmi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In