No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Yanzu-Yanzu: Nan Bada Jimawa, Ɗaliban Jami’a Zasu Koma Makaranta — Gwamanatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta bada tabbacin cewa nan bada jimawa ba harkokin Karatu zai dawo, saboda irin ƙudirin Gwamnatin na shawo kan matsalolin da suka shafi Ƙungiyoyi.

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
June 22, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
10 0
0
Chris Ngige

Chris Ngige

Gwamnatin Tarayya ta bada tabbacin cewa nan bada jimawa ba harkokin Karatu zai dawo, saboda irin ƙudirin Gwamnatin na shawo kan matsalolin da suka shafi Ƙungiyoyi.

RELATED POSTS

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya da Ƙungiyar Ma’aikatan Jami’o’i, da Ƙungiyoyin Manyan Ma’aikatan Jami’a a halin yanzu suna gudanar da yajin aiki.

Da yake jawabi ga Taron Majalisar Zartaswa na Ƙasa da Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a Fadar Shugaban Ƙasa dake Villa Abuja, Ministan Ƙwadago Sanata Chris Ngige yace ƙarshen yajin aiki yazo.

KARANTA WANNAN LABARIN: ASUU za ta janye yajin aikin nan ba da dadewa ba—– Ngige

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Ministan wanda ya musan ta zargin Gwamnatin Tarayya na ƙirƙirar wasu manhajoji na biyan Albashi ga Ƙungiyoyin, yace Gwamnati ta gayyaci Hukumomin da lamarin ya shafa ciki har da NITDA, domin tayi bayani akan nasarar da aka samu akan abinda ya sanya Ƙungiyoyin suka shiga Yajin Aiki.

Ngige, a lokacin da yake jawabi yace Gwamnati tana da ra’ayi na ganin Ɗalibai sun koma Makaranta.

Ya bayyana cewa taron ranar Alhamis, yana da manufar duba nasarar da aka samu ciki har da kula da rikicin Albashi na Manhajar UTAS da ƙungiyar ta Ƙirƙira da NITDA ke kula dashi a matsayin
Da sauran manhajoji na U3PS da SSANU da NASU suka ƙirkira.

Ministan yace yana jiran Kwamiti daya ƙunshi Ministan Ilmi, da Shugaban Ma’aikata, dana Albashi da Alawus-Alawus, da Hukumar Kula da Jami’o’i.

Tags: Gwamnatin tarayyaNgige.yajin aiki
Share6Tweet4Share1
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
Labarai

Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni

July 2, 2022
Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
Labarai

Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana

July 2, 2022
Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka
Kasashen Ketare

Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

July 2, 2022
INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe
Labarai

INEC Ta Koka Kan Karanci Masu Fitowa Don Mallakar Katin Zabe

July 2, 2022
Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo
Labarai

Yan sanda sun kubutar da Yara kusan 50 da aka boyesu a wata Coci a Ondo

July 2, 2022
Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano
Labarai

Shirin KANO CARES PROJECT ya tallafawa masu karamin karfi 1000 a Kano

July 2, 2022
Next Post
Na Shiga Mummunan Tashin Hankali Da Naga Sanatocin APC Na Ficewa Daga Jam’iyar—- Abdullahi Adamu

Na Shiga Mummunan Tashin Hankali Da Naga Sanatocin APC Na Ficewa Daga Jam'iyar---- Abdullahi Adamu

Yan majalisar APC 8 a Kebbi sun sauya sheka zuwa PDP

Sanatocin Jam'iyar APC 22 Na Daf Da Komawa PDP------ Femi Fani-Kayode

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Mai Korona A Taraba Ta Tsere

May 3, 2020
Yan sanda, Sun Kama Barayin Shanu, Da Masu Garkuwa, Tare da Kubutar Da Mutum Biyu A Kogi

YANZU-YANZU: An kashe masu kada kuri’a yayin da ‘yan bindiga suka kai hari a rumfunan zabe a Enugu

February 23, 2022

Darajar Nairar Nijeriya Na Kara Karyewa

August 21, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Abuja: Musa Ɗan Shekara 16 shiya koya man neman Maza — Cewar Matashi Mai shekaru 36

    697 shares
    Share 279 Tweet 174
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    40 shares
    Share 16 Tweet 10
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    6 shares
    Share 2 Tweet 2
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Kungiyar NUJ ta Zamfara ta zabi sabbin shugabanni
  • Osibanjo Zai Wakilci Buhari a Taron ECOWAS karo na 61 a Ghana
  • Biles, Denzel Washington, Da Steve Jobs Daga cikin Masu Nasara Na Babbar Daraja Na Amurka

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In