• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yanzu-Yanzu: Yan bindiga sun Farmaki Cocin Baptist dake Kaduna sun kashe Mutum 2, Tare da Garkuwa da Wasu

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 1, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
3 0
0
Yan sanda sun kama Wanda yayi Barazanar Garkuwa da Sarkin Hausawa a Edo
4
SHARES
39
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Akalla masu ibada biyu ne aka kashe tare da yin garkuwa da da dama bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari cocin Baptist da ke Kakau Daji a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna a ranar Lahadi.

Mummunan lamarin ya faru ne a lokacin da suke tsaka da ibada a jiya Lahadi 31 ga Oktoban shekarar 2021.

‘Yan bindigan sun kewaye cocin kafin su fara harbi ba kakkautawa.

Shugaban kungiyar Baptist ta Kaduna Ishaya Jangado, wanda ya tabbatar wa majiyar jaridar Dimokuradiyya harin, ya ce, an kuma yi awon gaba da wasu da ba a tantance adadinsu ba a yayin harin.

KARANTA WANNAN LABARIN: ABun da Bazan taba Mantawa ba, inji Farida Jalal

“Al’amarin ya faru ne da safiyar jiya Lahadi, amma ba mu san ainihin adadin mutanen da aka yi garkuwa da su ba tukuna,” in ji shi

Da yake mayar da martani, shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN reshen jihar Kaduna, Joseph Hayab, ya bayyana harin a matsayin “wani labari mai ban tausayi na yadda rashin tsaro ya tabarbare a kasar nan.”

Ya bayyana hakane yayin da yake zantawa da manema labarai inda Kuma ya Kara da cewa,“Ana kashe ‘yan kasa kamar kaji. Waɗannan mugayen mutane sun daɗe suna damun mu.”

“Ina jajanta wa iyalan kungiyar Baptist da Kiristocin Kaduna bisa wannan rashi da aka yi, ina kuma kira ga hukumomin tsaro da su ci gaba da yakar makiya ’yan Najeriya da siyasa. Babu wanda ya san wanda za a kai wa hari a nan gaba.” a cawar shi.

Karamar hukumar Chikun dai na daya daga cikin yankunan da gwamnatin jihar Kaduna ta dakatar da sadarwa domin yaki da ‘yan bindiga da garkuwa da mutane a fadin jihar.

Tags: 'YAN BINDIGAJihar KadunaRundunar yan sanda
Previous Post

Abin da ba Zan Manta ba, a Harkar Fim, inji Farida Jalal

Next Post

‘Yan Sanda Ba Su Da Motoci, Man Fetur, Na’urorin Sadarwa, Amma Sun Amshi Billiyan 58.9 cikin Shekara 6

Next Post
‘Yan Sanda Ba Su Da Motoci, Man Fetur, Na’urorin Sadarwa, Amma Sun Amshi Billiyan 58.9 cikin Shekara 6

'Yan Sanda Ba Su Da Motoci, Man Fetur, Na'urorin Sadarwa, Amma Sun Amshi Billiyan 58.9 cikin Shekara 6

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In