• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Zaɓen fidda gwani: Gwamna Obaseki ya bayyana a gaban kwamitin tantancewa na sabuwar jam’iyyarsa ta PDP.

abubakar by abubakar
June 21, 2020
in Siyasa
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan Jihar Edo Mista Godwin Obaseki, ya bayyana a gaban kwamitin tantance ‘yan takarar zaɓen fidda gwanin gwamnan jihar Edo, na sabuwar jam’iyyarsa ta PDP a Abuja.

Kwamitin Hon. Kingsley Chinda na tantance Obaseki ne domin shiga takarar washegarin ranar da Gwamnan ya koma jam’iyyar.

Obaseki ya shiga jam’iyyar PDP ne wadda ta ba shi damar neman takara ne bayan tsohuwar jam’iyyarsa ta APC ta hana shi.

https://dimokuradiyya.com.ng/da-dumi-dumi-gwamnan-jihar-godwin-obaseki-ya-koma-jamiyyar-pdp/

Bayan shigarsa jam’iyyar a kurarren lokaci, jam’iyyar ta kara dage zaben fidda gwanin zuwa Alhamis 25 ga watan Yuni.

Sai dai wasu masana harkar siyasa na ganin cewa dage zaɓen, na iya bawa gwamnan dama wajen ganin yayi mai yiwuwa don ganin jam’iyyar ta PDP ta tsayar da shi a matsayin ɗan takararta a zaɓen mai zuwa.

Tags: Jihar EdoObasekiPDPSiyasa
Previous Post

COVID19: Gwamnatin Jigawa zata bude iyakokin jihar.

Next Post

Wasu daga cikin gwamnonin APC na goyon bayana har yanzu – Obaseki.

Next Post

Wasu daga cikin gwamnonin APC na goyon bayana har yanzu - Obaseki.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

Dan Wasan Gaba Na Real Madrid Ya Daura Damarar Barin Kungiyar

June 3, 2023
Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

Ta Kashe Sama Da Naira 100,000 A Labulen Ɗakin Da Ta Kama Haya

June 3, 2023
Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

Bani da Wani Shirin Komawa APC — Gwamnan G5

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
Al'ajabi

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin
Labarai

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya
Labarai

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023
Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci

June 3, 2023
Yadda Farashin Man Fetur Ya Hauhawa Cikin Kankanin Lokaci Bayan Sanarwar Cire Tallafin

Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa

June 3, 2023
Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

June 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Wasu Maƙota Sunyi Musayar Matansu Sakamakon Kama Junansu Da Kwartanci
  • Shugaba Tinubu Ya Jajantawa kasar Indiya kan Hadarin Jirgin Kasa
  • Cire Tallafi Man Fetur: NUJ Ta Umarci Mambobin Ta Da Su Marawa NLC Baya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In