Yau Asabar ita ce ranar da ake kaɗa ƙuri’ar zaɓen gwamna a jihar Edo, ya zuwa yanzu dai jama’a sun taru an fara gudanar da zaɓen. Ga kaɗan daga cikin hotunan abubuwan da ke wakana a wajen zaɓen:

info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273