• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Za A Gina Masallacin Mata A Jami’ar Tarayya Ta Jihar Jigawa

Mustapha Haruna Khalifa by Mustapha Haruna Khalifa
July 30, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wakilinmu Ahamed Musa Gumel

Gwamnatin jihar Jigawa zata gina masallacin mata a jami’ar gwamnatin tarayya ta Dutse akan kudi fiye da naira miliyan 57.

Shugaban hukumar bada tayin kwangilar a ofishin Sakataren gwamnatin jihar kuma babban Sakataren kudi da mulki na ofishin sakataren gwamnatin jiha Alhaji Muhammad K-Dagaceri ya sanar da hakan a wajen bikin bude tayin bada kwangilar gina sabon masalacin.

Yace kamfanoni uku ne suka nuna shaawarsu ta gudanar da aikin gina masallacin.

Alhaji Muhammad Dagaceri daga nan ya yi kira ga wanda Allah ya ba nasarar aikin ya tabbatar da yin gaskiya da adalci da kuma aiki mai inganci.

Ya kuma hori kamfanin da ya samu nasara ya tabbatar ya kammala aikin lokaci.

A nasa jawabin wakilin babban Daraktan hukumar kula da bada ayyukan kwangila na jihar Jigawa Injiniya Nura Jibo yace tsarin gwamnatin Jigawa ne ya tantance duk wani kamfani da zai gudanar da aikin kwangilar domin ganin an yi aiki mai inganci.

Ya kuma baiwa masu neman kwangilar tabbacin yin gaskiya da adalci wajen tantancesu.

Daya daga cikin kamfanonin da suka shiga neman kwangilar wakilin kamfanin Modang Investment Limited Alhaji Garba Isma’il ya baiwa gwamnatin jiha tabbacin cewa muddin kamfaninsu ya samu kwangilar zai gudanar da aiki mai inganci cikin lokacin da aka kayyade.

Previous Post

Boko Haram Sun Kashe Masu Jana’iza 65 A Borno

Next Post

Kin Sakin Shugaban Ýan Shi’a El-Zakzaky, Kwangila Ce Ta Kasar Saudi Arebiya -FARFESA ANGO ABDULLAHI

Next Post

Kin Sakin Shugaban Ýan Shi’a El-Zakzaky, Kwangila Ce Ta Kasar Saudi Arebiya -FARFESA ANGO ABDULLAHI

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
Labarai

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
Labarai

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
  • Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In