• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Zaben 2023: Gwamnonin Ba Su Isa Su Tsayar da Wanda Zai Tsaya Takaran Shugaban kasa ba

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 30, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
115 9
0
Zaben 2023: Gwamnonin Ba Su Isa Su Tsayar da Wanda Zai Tsaya Takaran Shugaban kasa ba
170
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, a ranar Juma’a, ya ce bai yanke shawarar akan zaben shugaban kasa na 2023 ba.

Kwankwaso ya kuma ce gwamnonin jihohi ba za su iya zama a Legas ko kuma a ko’ina a Arewacin kasar nan ba, don yanke shawarar shiyyar da za ta samar da shugaban kasa.

Ya ce kamata ya yi jam’iyyun siyasa su dauki matakin bayan an yi la’akari da duk wani abin da zai canza, ya ce abin da ke da muhimmanci shi ne a samu wanda ya dace ya yi aikin.

Tsohon gwamnan ya bayyana haka ne a wata hira da aka yi da shi a gidan Talabijin na Arise, inda ya kuma Bayyana wasu Lam’a a gwamnatin Gwamna mai ci Abdullahi Ganduje, inda ya ce bai gamsu da ayyukansa ba.

Ya soki bashin da jihar ke bi, inda ya ce a halin yanzu, a na bin Kano bashin Naira biliyan 187, wanda ba za a amince da shi ba.

Da aka tambaye shi ko zai tsaya takarar shugaban kasa a 2023, sai ya ce, “Ban dauki wannan matakin ba tukuna.” Inji Kwakwaso.

Tags: Sanata Rabi'u Kwankwaso
Previous Post

Gwamnati Gombe Ta Dakatar Da Makiyaya Daga Yin Kiwo Aciki Da Wajen Jihar Na Tsawon Wata 3

Next Post

”Labaran Karya na yin illa ne ga duniya ba iya kasa ba” – Adesina

Next Post
”Labaran Karya na yin illa ne ga duniya ba iya kasa ba” – Adesina

''Labaran Karya na yin illa ne ga duniya ba iya kasa ba'' - Adesina

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In