• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Zaben Anambra: Dan Takarar Gwamna Ya Kadawa Soludo Kuri’a

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 9, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
3 1
0
Zaben Anambra: Dan Takarar Gwamna Ya Kadawa Soludo Kuri’a
5
SHARES
44
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A wani lamari da za a iya daukarsa a matsayin ba kasafai ba a fagen siyasa, daya daga cikin abokan takarar Farfesa Chukwuma Soludo ne ya zabe shi a zaben cike gurbi da ake yi a karamar hukumar Ihiala ta jihar Anambra.

Akachukwu Nwankpo, dan takarar gwamna na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), ya ce ya kada kuri’arsa ne ga abokin takararsa na jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) a zaben.

Ya bayyana hakan ne ga manema labarai bayan ya kada kuri’arsa a yau Talata.

Karamar hukumar Ihiala ce tasanya hukumar INEC yanke hukunci a zaben da aka ayyana ba a kammala ba a ranar Litinin.

KARANTA WANNAN LABARIN: Anyi Bata kashi tsakanin Yan sanda da Yan Kungiyar IPOB a Ihiala

Soludo yana kan gaba da tazara mai nisan gaske a sakamakon kananan hukumomi 18 da aka bayyana.

A wani Labarin Kuma na daban.

Hukumar Kwallon Kafa Na Faransa Ta Tabbatar Da Raunin Pogba

Hukumar kwallon kafa ta Faransa ta ce dan wasan tsakiyar Manchester United Paul Pogba ba zai buga wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya da Faransa za ta yi ba saboda raunin da ya samu a cinyarsa a ranar Litinin.

Dan wasan mai shekaru 28 ya fice daga horo a sansanin Clairefontaine na Faransa bayan ya hi rauni.

Kungiyar Ole Gunnar Solskjaer ta Man United za ta buga wasa a ranar 20 ga Nuwamba da Watford a gasar Premier.

Hukumar FFF ta ce Pogba ya kasance “wanda ya ji rauni a cinyarsa ta dama”.

A ranar Asabar ne Faransa za ta karbi bakuncin Kazakhstan, inda take saran nasara, domin ta tabbatar da samun gurbi a gasar cin kofin duniya na badi, kafin wasansu na karshe na rukunin D a Finland mako mai zuwa.

Dan wasan tsakiya na Roma Jordan Veretout ne ya maye gurbin Pogba a cikin tawagar na Faransa.

Tags: Jam'iyar APGA
Previous Post

Babu wanda yasan cewa rayuwar shi zata kai 2023 tsakanin Ni da Goje — Cewar Gwamna Inuwa

Next Post

Wata Sabuwa: IPOB ta baiwa Uzodinma wa’adi ya sako mata mambobin ta

Next Post
Gwamnan Imo Hope Uzodinma

Wata Sabuwa: IPOB ta baiwa Uzodinma wa'adi ya sako mata mambobin ta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In