No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Siyasa

Zaben Osun: Adeleke na gaba Oyetola da kuri’u sama da 10,000 a shafin INEC

Akwai jimillar masu kada kuri’a 1,955,657 da suka yi rajista a zaben

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
July 16, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
25 2
0
Tsohon Kwamishinan Uzodinma da daruruwan magoya bayansa sun fice daga APC zuwa PDP

RELATED POSTS

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022

Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke ne ke kan gaba a zaben gwamnan jihar Osun da ke ci gaba da gudana.

Kamar yadda sakamakon da aka buga a shafin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Adeleke ne ke kan gaba da gwamna mai ci Gboyega Oyetola na jam’iyyar APC da kuri’u sama da 10,000.

Ya zuwa yanzu, Adeleke ya samu kuri’u 67,892 yayin da Oyetola ya samu kuri’u 56,915.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Har yanzu ana ci gaba da kirdaya kuri’un.

Akwai jimillar masu kada kuri’a 1,955,657 da suka yi rajista a zaben da aka gudanar a fadin rumfunan zabe 3,763 dake fadin jihar ta Osun.

A wani labari kuma na daban.

Yadda EFCC ta cika hannu da Masu Sayen Ƙuri’u a Zaɓen Gwamnan Osun

Hukumar Hana Zagon Ƙasa ta Kasa EFCC ta kama mutane uku da laifin sayen ƙuri’un mutane.

Waɗanda ta kam sun haɗa da Jimoh Kazeem, da Adeyemo Bahir, da kuma Abidogun Ismail.

An kama su ne a Akwatuna masu lamba ta 002 Mazaɓa ta 2, da Ababu, da Isale Osun, sa kuma Osogbo.

Haka zalika, Gidauniyar CLEEN ta yi zargin cewa Jami’an tsaro da aka turo domin kula da Zaɓen Gwamnan Jahar Osun na ranar Asabar, sun ƙyale, a yayinda wakilan Jam’iyya ke sayen ƙari’u kasa da dubu 3,000.

Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da Cibiyar Gidauniyar ESSC ta hanyar sa hannun Muƙaddashin Darakta-Janar na Gidauniyar Ms Ruth Olofin ta sanyawa hannu.

A cewar rahoton, mutane 60 masu kula da zaɓen da an turo su ne a Ƙananan Hukumomi 30 domin duba zaɓen da yadda Jami’an tsaro da masu ruwa da tsaki suka bi Dokokin zaɓen Gwamnan a Akwatuna daga lokaci zuwa lokaci.

Manajar Gidauniyar tace Mrs Chigozirim Okoro wadda ta gabatar da rahoto tace “misali a Akwati mai lamba ta 014, Mazaɓa ta 05, Cibiyar wasa ta Obafemi Awolowo daka Karamar Hukumar Ife, Magoya bayan Jam’iyya ba sayen ƙuri’un mutane Naira dubu 10,000 idan mutum zai zaɓi Jam’iyyar su.

Tags: APCJihar OsunPDP
Share15Tweet9Share4
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
Labarai

An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina

August 11, 2022
Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
Labarai

Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai

August 11, 2022
Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna
Labarai

Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

August 11, 2022
Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya
Labarai

Wike Bai Bada Umarnin Cire Tutocin PDP Daga Gidan Gwamnatin Rivers Ba – Majiya

August 11, 2022
Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni
Labarai

Ku Samar Da Karin Magudanan Ruwa A Jihohinku — FG Ta Bukaci Gwamnoni

August 11, 2022
Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24
Kasuwanci

Al’ummar Legas Zasu Sami Wutar Lantarki Na Sa’o’i 24

August 11, 2022
Next Post
Yanzu-Yanzu: Tinubu ya bar Osun, zai gana da Kakakin Majalisu na Ƙasa a Abuja

Yanzu-Yanzu: Tinubu ya bar Osun, zai gana da Kakakin Majalisu na Ƙasa a Abuja

PDP na zane APC a Zaɓen Osun – Adeyanju ya bayyana inda za’a iya yin Maguɗi cikin Dare

PDP na zane APC a Zaɓen Osun - Adeyanju ya bayyana inda za'a iya yin Maguɗi cikin Dare

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Da Dumi-Dumi: Gubara Ta Babbake Jarirai 11 A Kasar Senegal

Da Dumi-Dumi: Gubara Ta Babbake Jarirai 11 A Kasar Senegal

May 26, 2022

An Ceto Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda Da Aka Sace A Kaduna

October 21, 2019

Mikel Arteta Na Son A Kawo Karshen Cin Zarafin Da ‘Yan Wasa Ke Fuskanta

February 13, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    24 shares
    Share 10 Tweet 6
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    932 shares
    Share 373 Tweet 233
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    30 shares
    Share 12 Tweet 8
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    717 shares
    Share 287 Tweet 179
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • An Sace Tsabar Kudi Naira Miliyan 31 A Gidan Gwamnatin Katrina
  • Takardu Sun Kone Yayin Da Gobara Ta Tashi A Majalisar Wakilai
  • Buhari Ya Sha Alwashin Ceto Mutanen Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In