No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Zaben Osun: Oyetola Ya Shigar Da Kara Don Kalubalantar Nasarar Adeleke

Dan takarar gwamnan jihar Osun da jam'iyyarsa ta APC sun shigar da kara kotu.

Muhammad Nura Jain by Muhammad Nura Jain
August 6, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
1 1
0
Zaben Osun: Oyetola Ya Shigar Da Kara Don Kalubalantar Nasarar Adeleke

Jam’iyyar APC da dan takararta a zaben gwamnan jihar Osun da aka a yi ranar 16 ga watan Yuli, Gboyega Oyetola, sun shigar da kara a gaban kotun domin kalubalantar sakamakon zaben.

RELATED POSTS

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022

Gwamna Oyetola da Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar, Gboyega Famodun ne suka sanya hannu kan takardar kafin a shigar da karar a gaban Kotun ta hannun Lauyoyinsu.

Da yake jawabi jim kadan bayan shigar da Famodun shugaban lauyoyin, Rasheed Adegoke ya ce jam’iyyar da dan takararta na da kyakkyawar shigar da kara.

“Muna da shawarar jami’an lauyoyinmu,” in ji Famodun.

“Sun ba mu tabbacin cewa muna da shari’a mai kyau. Kuma na yarda da haka.

“Mutane da yawa suna nan a yau, suna ganin cewa muna da shari’a mai kyau. Kuma ina ganin da yardar Allah za mu sami dalilin yin murna a karshen wannan rana.”

Dimokuradiyya ta rawaito cewa, Adegoke ya tabbatar da cewa “an karbi rajistar takardar karar a katun.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

KARANTA WANNAN: https://dimokuradiyya.com.ng/jamian-yan-sanda-sun-yi-harbi-a-yayin-da-masu-garkuwa-da-mutane-suka-sace-indiyawa-a-kogi/

“A cikin ’yan kwanaki masu zuwa, ayyuka za su kasance cikin ingantacciyar hanya dangane da shari’ar kotun.

“Don haka muna nan a yau tare da takardar koke, wanda ke da tushe wanda muka yi imanin cewa ya kamata a mayar da zaben a madadin Alhaji Isiaka Oyetola da jam’iyyar APC .

“Don haka, wannan shine ainihin zabe.”

(Channels TV)

Share1Tweet1Share
Muhammad Nura Jain

Muhammad Nura Jain

Related Posts

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki

August 15, 2022
Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Next Post
Har Yanzu ina Tare da Buhari Mai Gaskiya – Inji Fasinjan Jirgin Kasan Abuja/Kaduna

Har Yanzu ina Tare da Buhari Mai Gaskiya - Inji Fasinjan Jirgin Kasan Abuja/Kaduna

Jami’an Tsaro Sun Kama Wani Mutum Da Yake Bada Katin Rigakafin COVID-19 Na Bogi

Harin Da 'Yan Bindiga Suka Kai Jihar Kogi, Yayi Sanadin Ran Ba’indiye, ‘Yan Sanda 2, Da Direba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Ana Taron Tabbatar Wa Da Okonjo-Iweala Shugabancin WTO

February 15, 2021
Yanzu-Yanzu: Yan bindiga sun harbi mutane da dama a wani babban kanti dake Denmark

Yanzu-Yanzu: Yan bindiga sun harbi mutane da dama a wani babban kanti dake Denmark

July 3, 2022

Duk Da Biyan Kudin Fansa Amma ‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Matashi A Kaduna

December 6, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamnatin Jihar Kano Ta Kori Ma’aikata 3 Daga Bakin Aiki
  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In