No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Siyasa

Zamu bada mamaki ga Wanda suke raina mu — NNPP

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
May 14, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
3 0
0
NNPP

NNPP

Shugaban Jam’iyyar NNPP Farfesa Rufai Ahmed Alƙali yace Jam’iyyar zata bada mamaki ga waɗanda suke ganin ita ba komai bace ba.

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

May 27, 2022

Ya bayyana haka a ranar Asabar a lokacin da yake jawabi ga Ƙafafen Yaɗa Labaru a Sakatariyar Jam’iyar dake Abuja.

Alkali yace Shuwagabancin Jam’iyyar tuni ta fara bin hanyoyi inganta Jam’iyyar NNPP na ganin ta inganta Siyasa ta hanyar baiwa ƴan Najeriya zaɓi na ƙarshe da zasu shigo domin ceto Najeriya daga hannun tsofaffin ruɓaɓɓun ƴan siyasa da basu da wata manufa mai kyau ga Ƙasar.

NNPP
NNPP

KARANTA WANNAN LABARIN: Dalilan da suka sanya na Janye daga Takarar Gwamna — Malami

A lokacin Zaɓen Fidda Gwani, yace Jam’iyyar ta fara bin hanyoyi domin zaɓar ƴan Takarar da zasu wakilci Jam’iyyar a shekarar 2023, yana mai cewa “wannan zai fara ne daga ranar Litinin 16 ga watan Mayu na Shekarar 2022 tare da tantance Ƴan Majalisun Jahohi zuwa ƴan Takarar Shugaban Ƙasa a Abuja a ranar 2 ga watan yunin Shekarar 2022”.

Yace Jam’iyyar zata bi dukkanin matakai domin ganin ta magance duk wani rikici a zaɓen fidda Gwani mai zuwa.

“Idan muka hau mulki da yardar Allah, zamu magance matsalar tsaro, dawo da darajar Naira, samar da Ayyukan yi ga Miliyoyin ƴan Najeriya, baiwa mata muƙamai a matakin Tarayya, gyara ma’aikatun da suka lalace, na saka da kuma inganta sana’o’i, da kuma mutunta Dokar Ƙasa da mutunta Dan Adam musamman yanda yake a Kundin Tsarin Mulki.

Buy JNews
ADVERTISEMENT
Tags: 2023NajeriyaNNPP.Zaɓe
Share2Tweet1Share
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa
Siyasa

Yanzu-yanzu: 2023: Peter Obi Ya Koma Jam’iyyar Labour, Ya Bayyana Dalilan Sa

May 27, 2022
Next Post
MURIC

Ku Mutunta Sarkin Musulmi — MURIC ga Masu Zanga-zanga a Sokoto

Atiku Abubakar

Zan gyara Najeriya cikin ƙanƙanin Lokaci — Inji Atiku

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Gwamna Buni zai Samar da Sabbin Makarantun mata guda 5 a Yobe

Gwamna Buni zai Samar da Sabbin Makarantun mata guda 5 a Yobe

February 9, 2022

Mutum 50 Suka Samu Tallafin Dabbobi 150 Daga ECOWAS A Jihar Kebbi

August 9, 2020

Majalisa Ta Jinjinawa EFCC Bisa Yaki Da ‘Yan Damfarar Intanet

October 24, 2019

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In