No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Siyasa

Zulum yace Talauci na iya Tilastawa Ƴan gudun Hijira shiga Ta’addanci

Gwamnan wanda ya bayyana hakan a jiya a yayin rufe sansanin ƴan Gudun Hijira na Dalori-1, Dalori-2, Gubio da Muna da ke Maiduguri...

Salisu Gurbin Mikiya by Salisu Gurbin Mikiya
July 29, 2022
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Farfesa Babagana Umara Zulum

Farfesa Babagana Umara Zulum

Zulum yace Talauci na iya Tilastawa Ƴan gudun Hijira shiga Ta’addanci

RELATED POSTS

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 300 da kayayyakin abinci a Sokoto

Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 300 da kayayyakin abinci a Sokoto

August 15, 2022

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana fargabar cewa tabarbarewar arziki da talauci idan ba a magance ba, na iya tilastawa wasu ƴan gudun hijira shiga kungiyar Boko Haram da kungiyar mayakan IS da ke yammacin Afirka (ISWAP).

Farfesa Babagana Umara Zulum
Farfesa Babagana Umara Zulum

KARANTA WANNAN LABARIN: Tsohon Ministan Buhari ya buƙaci Kotu ta haramtawa Tinubu, Atiku Takarar Shugabancin Ƙasa

Gwamnan wanda ya bayyana hakan a jiya a yayin rufe sansanin ƴan Gudun Hijira na Dalori-1, Dalori-2, Gubio da Muna da ke Maiduguri, ya ce Gwamnatin jihar ba za ta iya ci gaba da ajiye mutanenta a sansanonin ƴan gudun hijirar ba.

Ya ce Gwamnatin jihar ƙarƙashin jagorancinsa za ta yi duk mai yiwuwa don ganin an maida mutane matsugunnin su cikin mutunci.

Zulum ya ce: “Hanya daya tilo da za a magance matsalolin ‘yan tada kayar baya ita ce Gwamnati ta magance tushen abin da ya hada da ƙaruwar talauci, ktarancin ababen more rayuwa da kuma yanayin da ake ciki.

“Saboda haka, abin da ya kamata mu yi shi ne mayar da ‘yan gudun hijirar zuwa gidajen su cikin mutunci. Babu wanda aka tilasta wa komawa gidan shi, muna nan don tallafa kamar yadda yarjejeniyar Kampala take.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Za a tallafa wa jama’a da abin dogaro da kai domin su samu abin dogaro da kansu idan ba haka ba mutanenmu za su ci gaba da zama a sansanonin ‘yan gudun hijira,” inji shi.

Gwamnan ya ce za a rufe dukkan sansanonin ‘yan gudun hijira kafin cikar wa’adinsa yana mai kira ga Gwamnatin Tarayya da ta bullo da wani tsari mai ɗorewa da matsakaici don daƙile dogaro da tallafin jin kai da ‘yan gudun hijirar ke yi.

Zulum ya yaba wa shugaban Asusun Tallafawa wadanda abin ya shafa Janar Theophilus Danjuma (rtd) da kuma gidauniyar bayar da tallafi, ga wadanda abin ya shafa da Gwamnatin jihar cikin sama da shekaru 13.

Ya kuma bukaci wadanda suka dawo da su yi amfani da tallafin da kyau tare da tallafawa ƙoƙarin Gwamnati na sake tsugunar da su ta hanyar taimaka wa jami’an tsaro da bayanai masu amfani.

Tags: BornoƳan Gudun Hijira.Zulum
ShareTweetShare
Salisu Gurbin Mikiya

Salisu Gurbin Mikiya

Related Posts

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
Labarai

Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu

August 15, 2022
Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
Labarai

Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki

August 15, 2022
Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau
Labarai

Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

August 15, 2022
Yanzu-Yanzu: An tsaurara Tsaro a Abia yayin da kotu ke sauraren karar Nnamdi Kanu
Labarai

Jami’an Yan sanda Sun Kashe Masu Garkuwa 5 A Edo

August 15, 2022
Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United
Wasanni

Da Yuwuwar Diago Dalot Ya Koma Barcelona Yayin Da Aubameyang Zai Tafi United

August 15, 2022
Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 300 da kayayyakin abinci a Sokoto
Labarai

Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 300 da kayayyakin abinci a Sokoto

August 15, 2022
Next Post
Hepatitis, Cutar Hanta

Mutane Dubu 18,429 suka kamu da Cutar Hanta a Jahar Nasarawa

Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Za Mu Sauƙaƙa rayuwar Alƙalai a Najeriya – Shugaba Buhari

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa

Ansu Fati Ya Lashe Kyautar Gwarzon Watan Satuma Agasar Laliga

October 11, 2020

SIYASA: Ba abinda Buhari yazo yi face Sata, Kisa da kuma tarwatsa Najeriya – Fani Kayode.

May 29, 2020

Gwamnati ta bada sharadi kafin bude Makarantu, Masallatai, Coci da sauran harkokin yau da kullum.

May 20, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    27 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    934 shares
    Share 374 Tweet 234
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    29 shares
    Share 12 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    718 shares
    Share 287 Tweet 180
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Rikicin PDP: Ban yi murabus ba, Kuma ban da shirin yin hakan — Ayu
  • Da Dumi-Dumi: Ma’aikatan Wutar Lantarki Za Su Shiga Yajin Aiki
  • Sanata Uba Sani Ya Nesanta Kansa Daga Kudirin Ƙirƙirar Jihar Zazzau

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In