2023: Dalilin da Yasa Ba zan Yi Murabus Ba, Ministan Buhari Ya Yi Zazzafan Martani

  Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC, kuma karamin ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Festus Keyamo, SAN, ya zargi babbar jam’iyyar adawa ta PDP da hannun wajen kiranyen ya yi murabus daga mukaminsa. Keyamo a wata sanarwa da ya fitar a daren a karshen mako, ya … Continue reading 2023: Dalilin da Yasa Ba zan Yi Murabus Ba, Ministan Buhari Ya Yi Zazzafan Martani