2023: Dalilin Da Yasa Bazan Shiga Batutuwan Peter Obi Ba – Gwamna

Gabanin babban zaben 2023, Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, a ranar Talatar nan, ya bayyana cewa baya son hada kai da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi, yana mai jaddada cewa aikin sa shi ne tallata dan takarar shugaban kasa jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, a yankin Kudu maso Gabas. Uzodinma … Continue reading 2023: Dalilin Da Yasa Bazan Shiga Batutuwan Peter Obi Ba – Gwamna