2023: Mambobin Jam’iyyar PDP Sama 600 Ne Suka Sauya Sheka Zuwa APC A Jihar Gombe

Daga: Abbas Yakubu Yaura Kimanin mambobin jam’iyyar PDP 616 ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar APC a karamar hukumar Dukku a jihar Gombe a ranar Asabar din da muke shirin ban kwana da ita. Wani tsohon shugaban jam’iyyar PDP, Alhaji Kwairanga Dukku ne ya jagoranci sabbin masu sauya shekar da suka hada da shugabannin mata … Continue reading 2023: Mambobin Jam’iyyar PDP Sama 600 Ne Suka Sauya Sheka Zuwa APC A Jihar Gombe