2023: Ya kamata INEC ta haramtawa Ƴan Takarar da ke ziyartar coci-coci da masallatai – Adeyanju

2023: Ya kamata INEC ta haramtawa Ƴan Takarar da ke ziyartar coci-coci da masallatai – Adeyanju Wani mai fada a ji a shafukan sada zumunta, Deji Adeyanju, ya bukaci Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta kasa (INEC) ta haramtawa ‘yan takarar da ke ziyartar coci-coci ko masallatai domin neman goyon baya gabanin babban zaben 2023. … Continue reading 2023: Ya kamata INEC ta haramtawa Ƴan Takarar da ke ziyartar coci-coci da masallatai – Adeyanju