Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 300 da kayayyakin abinci a Sokoto

      Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje 350 da kayan abinci a wasu unguwanni uku da ke karamar hukumar Tangaza ta jihar Sokoto. Kakakin hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar, Abubakar Ghani, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce mutane da dama sun rasa matsuguni a yankin. Ya ce lamarin ya faru … Continue reading Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 300 da kayayyakin abinci a Sokoto