Ambaliyar ruwa ta ruguza Al’ummomi 225 a Kano da Jigawa — NEMA

Ambaliyar ruwa ta ruguza Al’ummomi 225 a Kano da Jigawa — NEMA Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta ce ambaliyar ruwa ta shafi al’ummomi 225 biyo bayan mamakon ruwan sama da aka dade ana yi a kananan hukumomi 31 na jihohin Kano da Jigawa daga watan Yuli zuwa yau. Dokta Nuradeen Abdullahi, … Continue reading Ambaliyar ruwa ta ruguza Al’ummomi 225 a Kano da Jigawa — NEMA