An jefi Tinubu da wasu Kalamai masu ɗaci kan ziyartar Obasanjo

An jefi Tinubu da wasu Kalamai masu ɗaci kan ziyartar Obasanjo An yi wa jam’iyyar All Progressives Congress, APC, dan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu Dariya da ba’a a kan ziyarar daya kai wa Tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo. Tinubu ya gana da Obasanjo a gidansa dake Abeokuta, jihar Ogun a ranar Laraba. KARANTA WANNAN … Continue reading An jefi Tinubu da wasu Kalamai masu ɗaci kan ziyartar Obasanjo