ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

  Sabbin bayanai na ci gaba da fitowa kan dalilan da suka sanya kungiyar malaman Jami’o’i ta ki amincewa da tayin da gwamnatin tarayya ta yi mana. A baya dai jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewa ASUU ta zauna da gwamnatin tarayya tare da sauraren tayin, amma daga bisani kungiyar tayi fatali da shi. Baza Mu … Continue reading ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus