Barayin Danyen Mai A Najeriya Na Sace Ganga 400,000 A Kullum – FG

  Karamin ministan albarkatun man fetur, Dr Timipre Sylva, ya ce Najeriya, na asarar gangar danyen mai 400,000 a kullum ta hanyar satar shi daga bata gari. Sylva ya bayyana haka ne a ranar Litinin a lokacin da ya kai wa Gwamna Hope Uzodimma na jihar Imo ziyarar ban girma a gidan gwamnati dake Owerri. … Continue reading Barayin Danyen Mai A Najeriya Na Sace Ganga 400,000 A Kullum – FG